The latest news and topic in this categories.
Kamfanin Dillanacin “Mehr” Na Iran Ya nakalto cewa, shugaban majalisar shawarar musulunci ta Iran Muhammad Bakir Kalibaf ya isa birnin Addis Ababa inda ya sami kyakkyawar tarbar takwaransa na wannan
Hukumar lafiya ta duniya ta bada sanarwan cewa har yanzun ana ci gaba da aman wuta a kan dutsen Dofan da ke arewacin laradinoromia na kasar Habasha. Gwamnatin kasar Habasha
Shugabannin kasashen Somaliya da Eritiriya sun tattauna kan karfafa huldar da ke tsakanin kasashen biyu da kuma wasu batutuwan da suka shafi shiyya-shiyya da na kasa da kasa, sannan kuma
Kamfanin Dillanacin “Mehr” Na Iran Ya nakalto cewa, shugaban majalisar shawarar musulunci ta Iran Muhammad
Hukumar lafiya ta duniya ta bada sanarwan cewa har yanzun ana ci gaba da aman
Shugabannin kasashen Somaliya da Eritiriya sun tattauna kan karfafa huldar da ke tsakanin kasashen biyu
Habasha ta bayyana cewa "kokarin da take yi na raunana kungiyar Al-Shabaab zai ci gaba,
Habasha ta zargi Masar da kokari ci gaba da yin ikirarin mallakar kogin Nilu yayin
Dakarun kare juyin juya halin musulunci, IRGC, sun nuna daya daga cikin sansanin jiragen ruwan yaki masu sauri a karkashin kasa a karo na farko. Tashar talabijin ta Presstv a
Kungiyar Jiahadul Islamani wacce ake saran zata mikawa HKI wasu daga cikin fursinonin yahudawa a safiyar yau, ta yi gargadi ga HKI kan cewa, ta yi hankali, don tana iya
Kakakin sojojin kasar ta Yemen Janar Yahya Sari, ya sanar a jiya Asabar cewa, sun kai hari a kan yankin “Umrashrash” da ake kira da Eliat, ta hanyar harba makamai
Gwamnatin kasar Brazil ta sanar da cewa Nijeriya a hukumance, ta shiga cikin jerin abokan huldar kungiyar BRICS. Brazil, wadda ita ce ke shugabantar kungiyar a 2025, ta bayyana hakan
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Qatar ta sanar da cewa, yarjejeniyar tsagaita wutar ta Gaza za ta fara aiki ne a yau Lahadi da karfe 8:30 na safe agogon Gaza, 6:30
Ma’aikatar shari’a a Iran, ta sanar da shahadar wasu manyan alkalai guda biyu na kasar a wani harin ta’addanci da aka kai musu a cikin kotun kolin kasar dake Tehran.