The latest news and topic in this categories.
Gwamnatin Sudan ta zargin kungiyar Rapid Support Forces ta Dakarun kai daukin gaggawa da aikata kisan kiyashi a jihar Aljazira Ma'aikatar harkokin wajen Sudan ta zargi dakarun kai daukin gaggawa
Shugaban Majalisar Gudanar da Mulki a Sudan ya bayyana kwarin gwiwar kawo karshen yakin kasarsa tare da sake gina kasar Shugaban Majalisar Gudanar da Mulki a gwamnatin rikon kwaryar kasar
Shugaban Majalisar Gudanar da Mulki a Sudan ya fitar da kudurin dakatar da ayyukan ministocinkasar guda 3 Shugaban Majalisar Gudanar da Mulkin kasar Sudan kumababban hafsan hafsoshin sojin kasar Abdel
Gwamnatin Tarayya ta kafa wani kwamiti da zai yi nazarin halin da dukkanin madatsun ruwan
Gwamnatin Masar ta bukaci 'yan kasarta da su fice daga Somaliland cikin gaggawa Ofishin jakadancin
Jami'in sojan Masar sun bayyana cewa: A shirye suke su kalubalanci duk wata barazana daga
A daidai lokacin da ake ci gaba da gwabza kazamin fada a birnin El Fasher
An cimma yarjejeniyar hadin gwiwa a fannin sarrafa makamashin nukiliya tsakanin Iran da Burkina Faso
Rahotanni sun ce gwamnatin shugaban Amurka Donald Trump na matsawa kasar Ukraine lamba domin gudanar da zabuka a karshen wannan shekara a daidai lokacin da ake kokarin kulla yarjejeniyar sulhu
La’anannen dan siyasar Sweden din nan mai kyamar addinin Islama, Rasmus Paludan, ya sake tozarta kur'ani mai tsarki a birnin Copenhagen na kasar Denmark. Paludan mai shekaru 43 shugaban jam'iyyar
Rahotanni da suke fitowa daga kasar Syria sun ce, ana ci gaba da yi wa daidaikun mutane kisan gilla a sassan kasar mabanbanta. A kusa da garin Hamah, an kashe
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Masar ta fitar da sanarwa da a ciki ta bukaci Isra’ila da ta janye sojojinta daga kudancin Lebanon tana mai cewa wannan wani abu ne mai
Rahotannin da suke fitowa daga kasar Sudan sun ce rundunar kai daukin gaggawa mai fada da sojojin kasar Sudan ta kai wa garin “Tandalti” hari da jirgen sama marasa matuki
Tashar Talabijin din “ Almanar” ta sanar da cewa, da marecen yau Lahadi ne babban magatakardar kungiyar Hizbullah Sheikh Na’im Kassim sai yi jawabi akan muhimman abubuwan da suke faruwa