Fira Ministan gwamnatin kasar Senegal ya nemi afuwar rashin amsa gayyatarsa ta farko a hukumance zuwa Faransa Fira ministan Senegal... Read more
tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar ya ce hare-haren da aka kai kan masu gudanar da taro a jihohin Kaduna... Read more
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Ghana ta sanar cewa ofishin jakadancinta dake birnin Tehran zai koma aiki a rana 16 ga... Read more
Kasar Afirka ta Kudu ta aike da tawagar ‘yan kasuwa 30 zuwa bikin baje kolin kasuwanci tsakanin kasashen Afirka na... Read more
Ministan sadarwa, kirkire-kirkire da tattalin arzikin dijital na Najeriya, Mista Bosun Tijani, ya yi jawabi ga shugabannin kasashen duniya kan... Read more
A karo na hudu na bikin baje kolin kasuwanci tsakanin kasashen Afirka (IATF) zai gudana ne a babban birnin kasar... Read more
Sama da mutane dubu ne suka mutu sakamakon zaftarewar kasa a yankin Darfur na kasar Sudan Sama da mutane 1,000... Read more
Attajirin da ya fi kowa kudi a Afirka, Aliko Dangote, ya rattaba hannu kan wata yarjejeniyar hadin gwiwa ta dala... Read more
Rahotanni sun bayyana cewa Kotu a kasar Finland ta yanke wa dan Najeriya mai ‘rajin kafa kasar Biyafara’, Simon Ekpa... Read more
Kenya ta tono gawarwakin mutane 32 a daidai lokacin da ake ci gaba da nuna bacin ransu kan mace-macen ‘yan... Read more
An kashe mutane 24 tare da raunata wasu 55 a harin da Dakarun Kai Daukin Gaggawa suka kai kan birnin... Read more
Majalisar ministocin Sudan ta yi taronta na farko a birnin Khartoum fadar mulkin kasar tun shekara ta 2023 da ta... Read more
Dakarun Kai Daukin Gaggawa sun kai hari kan ƙungiyar ba da agaji ta Red Crescent a Kordofan da jirgin sama... Read more
Sojojin Sudan sun yi nasarar fatattakar dakarun kai daukin gaggawa da magoya bayansu daga yammacin Kordofan Sojojin Sudan sun yi... Read more
Kungiyar kare hakkin bil’adama ta Human Rights Watch ta soki korar jami’in Majalisar Dinkin Duniya da Burkina Faso ta yi... Read more
Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadin barkewar rikici a Sudan ta Kudu da kuma barazanar da yake yi ga kasashen... Read more
Kungiyar M23 da ke dauke da makamai a gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango, ta yi watsi da tattaunawar zaman lafiya da... Read more
Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo ta ki amincewa da nadin sabon karamin ofishin jakadancin Kenya a birnin Goma Gwamnatin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango... Read more
Gwamnatin kasar Afirka ta kudu zata fara tattaunawar kasa dangane da talauci da kuma rashin adalci a rabon arziki a... Read more
Gwamanatin Sudan ta yi maraba da sanarwar da Majalisar Dinkin Duniya ta yi na yin Allah wadai da shirin kafa... Read more