The latest news and topic in this categories.
Bankin Raya Afirka ya sanar da wasu kasashe 10 da ya ce, su ne tattalin arzikinsu yake bunkasa da sauri a cikin nahiyar, tare da yin hashashen cewa gabashin Afirka
A wata hira da ya yi da mujallar Le Point a cikin kwanakin nan, ministan tsaron Faransa Sebastien Lecornu ya jaddada cewa, a halin yanzu Rasha ita ce babbar abokiyar
Kungiyar Hamas wacce take fafatawa da sojojin HKI a Gaza kimani shekara guda da ta gabata, ta bayyana cewa gwamnatin HKI tana amfani da yan gudun hijira daga kasashen Afirka
Bankin Raya Afirka ya sanar da wasu kasashe 10 da ya ce, su ne tattalin
A wata hira da ya yi da mujallar Le Point a cikin kwanakin nan, ministan
Kungiyar Hamas wacce take fafatawa da sojojin HKI a Gaza kimani shekara guda da ta
Masar ta yi gargaɗi game da shirye-shiryen gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila na neman tilastawa Falasdinawa
Kasar Iran Tana Sayarawa Kasashen Afrika Fiye da 39 Kayayyakin Da Take Kerawa
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya taya al'ummar Iran murnar zagayowar lokacin bukukuwan Nowruz na sabuwar shekarar hijira shamsiyya da ake amfani da itya a hukumance
Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta duniya ta fitar da wata sanarwa inda ta yi Allah wadai da sake dawo da hare-haren wuce gona da irin da Isra'ila ke yi
Dakarun Falasdinawa sun mayar da martani ga kisan kiyashin da Isra'ila ke yi wa fararen hula bayan sake dawo da yakin Isra’ila a kan al’ummar Gaza, inda suka harba rokoki
’Yan Najeriya na iya fuskantar karin farashin man fetur bayan da Matatar Man Dangote ta bayyana cewa ta daina sayar wa ’yan kasuwa man fetur a kudin Naira. Matatar, wacce
Darakta mai kula da al-amuran mata da kuma kare hakkin bil'adama a ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, Forouzandeh Vadiati, ta hadu da jakadan kasar Jamus a nan Tehran da kuma
Yan tawayen M-23 na kasar Kongo wadanda suke samun goyon bayan gwamnatin kasar Ruwanda sun kara nosawa zuwa gaba a mamayar da sukewa gabancin kasar ta Kongo. Kamfanin dillancin labaran