Rasha Tana Kokarin Kara Samun Gindin Zama A Cikin Nahiyar Afirka

Fadar mulkin Rasha ” Kremlin” ta sanar da cewa; Kasar Rasha tana fadada fafagen yin aiki da kasashen Afirka da su ka hada da fagage

Fadar mulkin Rasha ” Kremlin” ta sanar da cewa; Kasar Rasha tana fadada fafagen yin aiki da kasashen Afirka da su ka hada da fagage masu muhimmanci na soja da tsaro.

Kakakin fadar ta “Kremlin” Dmitry Viskov da yake amsa tambaya akan tasirin shigar Rasha cikin nahiyar Afirka, ya ce; Sannu a hankali Rasha tana kara shiga cikin nahiyar ta Afirka’ sannan kuma ya yi ishara da azamar da Rashan ta yi na ganin wannan alakar ta bunkasa tare da mayar da hankali akan tattalin arziki da kuma zuba hannun jari.”

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments