The latest news and topic in this categories.
A jiya Jumma'a ce aka kammala taron kungiyar kasashen G20 a birnin johanasboug na kasar Afrika ta Kudu, kuma inda batun yake-yake a yankunan daban-daban na duniya ne suka mamaye
Wasu daga cikin mutanen kasar Afirka ta kudu da suke dauke da cutar HIV suna yin koken cewa janye tallafin da Amurka ta yi a karkashin hukumar nan ta USAID,
Afirka ta Kudu ta yi alkawarin ci gaba da shari'ar kisan kiyashi da ta shigar a gaban kotun ICJ a kan Isr’ila, duk da umurnin da Donald Trump ya bayar
A jiya Jumma'a ce aka kammala taron kungiyar kasashen G20 a birnin johanasboug na kasar
Wasu daga cikin mutanen kasar Afirka ta kudu da suke dauke da cutar HIV suna
Afirka ta Kudu ta yi alkawarin ci gaba da shari'ar kisan kiyashi da ta shigar
Gwamnatin kasar Afirka ta kudu ta ki bada kai ga bukatun Amurka duk tare da
Gwamnatin Ireland ta bi sahun Afirka ta Kudu a hukumance kan shigar da kara a
Iran ta ce za ta fifita diflomatisyya ta tsakaninta da kasashe makobtanta na yankin. Ministan harkokin wajen kasar ne Abbas Araghchi ya jaddada aniyar kasar kan harkokin diflomasiyya a yankin,
Al'ummar kasar Yemen sun gudanar da wani gagarumin ganganmi a fadin kasar, inda suka lashi takobin tinkarar ta'addancin Amurka ta hanyar kara karfin soji, da hada karfi da karfe, da
Babban sakantaren MDD António Guterres, ya yi kira ga mabambantan bangarori masu ruwa da tsaki a Yemen da su yi iyakacin kokarin yin hakuri da juna, su kuma dakatar da
Rundunar sojojin kasar Sudan (SAF) ta sanar da cewa, dakarunta sun samu ci gaba sosai a yakin da suke yi a babban birnin kasar Khartoum. Mai magana da yawun rundunar
Iran ta bayyana anniyarta ta yin hadin gwiwa da hukumar kula da makamashin nukiya ta duniya IAEA. Mataimakin ministan harkokin wajen Iran Kazem Gharibabadi ya ce Tehran "na maida hankali"
A jiya Lahadi ne dai kungiyar ta ‘yan ta’adda ta kai hare-hare akan iyakar Lebanon ta yankin Hermul Ma’aikatar tsaron Syria ta fitar da wata sanarwa da a ciki ta