The latest news and topic in this categories.
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Rashin kawar da tushen ta'addanci daga Siriya zai mayar da kasar sansanin kungiyoyin 'yan ta'adda Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi
Kakakin rundunar "Hashd al-Shaabi" ya jaddada cikakken shirin sojojin Iraki na kare iyakokin kasar da sauran yankunan kasar, sannan ya jaddada cewa ba za a taba maimaita irin yanayin da
Tsohon fira ministan kasar Iraki Nuri al-Maliki ya zargin wasu kasashe da kokarin ganin sun rusa gwamnatin Siriya Shugaban gamayyar jam'iyyun daulatul-Qanun a kasar Iraki, Nuri al-Maliki ya jaddada wajibcin
Dakarun Islama a Iraki sun ce sun kai wani sabon farmaki kan wasu sansanonin sojin
Kungiyar gwagwarmaya ta kasar Iraki ta sanar da kai hari a jiya Talata akan manufofin
'Yan gwagwarmayar kasar Iraki sun kai hare-hare kan birnin Haifa da tashar ruwansa da jiragen
Da safiyar yau Alhamis ‘yan gwgawarmaya daga Iraki sun harba jirage marasa matuki guda uku
'Yan gwagwarmayar Iraki sun kai hari kan sansanin sojin haramtacciyar kasar Isra'ila a kwarin Jordan
Majalisar Gudanar da mulkin Sudan da Majalisar ministocin kasar sun amince da kasafin kudin Sudan na shekara ta 2025 Zaman taron hadin gwiwa tsakanin majalisar gudanar da mulkin Sudan da
Rahotanni da suke fitowa daga sansanin Nzulo suna nuni da cewa fararen hula suna guduwa nesa da yankin Goma saboda kaucewa fadan da ake kwafsawa a tsakanin sojoji da mayakan
Majiyar kungiyoyin Agaji na Falasdinawa sun bayyana cewa, an fito da gawawwakin shahidai fiye da 50 daga karkashin gine-gine a garin Rafaha da Khan-Yunus dake kudancin Gaza. Sanarwar ta kuma
Ma’aikatar harkokin wajen Katar ta sanar da cewa an yi karawa a tsakanin ministanta na harkokin wajen da kuma mataimakin shigaban kasar Iran akan muhimman ayyuka a birnin Davos na
Bayan kusan shekara daya da HKI ta sanar da cewa ta kashe kwamandan ‘yan gwgawarmaya na yankin Beit-Hanun, Husain Fayyad ( Abu Hamza) sai dai kuma a jiya Laraba ya
A wata ganawa da kamfanonin masu samar da kayaki a cikin gida, jagoran juyin juya halin musulinci Imam Sayyid Aliyul Khaminae ya yabawa kamfanoni masu zaman kansu da kuma sauran