The latest news and topic in this categories.
Gamayyar kungiyoyi masu gwagwarmaya a kasar Iraki sun bada sanarwan kai hare-hare a kan wurare masu muhimmanci a kudancin kasar Falasdinu da aka mamaye. Tashar talabijin ta Presstv a nan
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Firaministan Iraki Mohammed Shi'a al-Sudani ya yi Allah-wadai da wasikar da Isra'ila ta aike wa kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya na bukatar daukar matakin gaggawa kan kungiyoyin gwagwarmayar da
Gwamnatin Iraki ta yi Allah wadai da matakin da kafafen yada labarai na gwamnatin sahyoniyawan
Bayan Lebanon da Gaza fira ministan haramtacciyar kasar Isra'ila zai fara kai hari kan kasashen
Babban Sakatare Janar na Kungiyar gwagwarmaya ta Asaib Ahl al-Haq a Iraki, Sheikh Qais Khazali,
Firaministan kasar Iraki Muhammad Shi'a Al-Sudani ya ayyana zaman makoki na gama-gari a fadin kasar
Wani bangare na ‘yan gwagwarmayar Iraki ya yi alkawarin bayar da dubban mayakansa domin mara
A wata ganawa da kamfanonin masu samar da kayaki a cikin gida, jagoran juyin juya halin musulinci Imam Sayyid Aliyul Khaminae ya yabawa kamfanoni masu zaman kansu da kuma sauran
Gwamnatin Kasar Yemen ta sallami ma'aikatan katafaren jirgin ruwan kasuwancin mai suna 'Galaxy Leader, da kuma jirgin nasu saboda goyon bayan tsagaita wuta a Gaza, A ranar 19 ga watan
Sabon shugaban kasar Amurka Donal Trump yayi barazanar karawa kayakin Rasha da suke shigowa kasar haraji, ko kudin fito sannan ta karawa kasar takunkuman tattalin arziki, idan taki amincewa da
Kungiyar Hamas wacce take iko da Zirin Gaza na kasar Falasdinu, ta yi allawadai da gwamnatin Falasdinawa ta Mahmood Abbas kan zubar da jinin Falasdinawa a yankin yamma da kogin
Kakakin ma'aikatar sharia a nan Tehran ya bada sanarwan cewa , alkalai sun yanke hukuncin kasa kan mutumin da ya kai hari kan ofishin jakadancin kasar Azerbaijan a nan Tehran
Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da kashe gawurtaccen dan bindigan nan, Aminu Kanawa wanda shi ne mataimakin Bello Turji. Sojojin Operation Fansan Yamma ne suka kashe Aminu a wani samame