The latest news and topic in this categories.
Dakarun Islama a Iraki sun ce sun kai wani sabon farmaki kan wasu sansanonin sojin Isra'ila a cikin yankunan Falasdinawa da suka mamaye. Kungiyar gamayyar kungiyoyin gwagwarmayar Iraki ta ce
Kungiyar gwagwarmaya ta kasar Iraki ta sanar da kai hari a jiya Talata akan manufofin HKI ta hanyar amfani da jirage marasa matuki. Sanarwar ta kuma ce, sun kai wadannan
'Yan gwagwarmayar kasar Iraki sun kai hare-hare kan birnin Haifa da tashar ruwansa da jiragen sama marasa matuka ciki 'Yan gwagwarmayar Musulunci na kasar Iraki sun sanar da cewa: Sun
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya yi kira da a hada kai tsakanin al'ummar musulmi,
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian tare da tawagarsa sun isa lardin Basra da ke kudancin
A ranar farko ta ziyarar tasa, shugaban na Iran ya tattauna da takwaransa na Iraki
Pars Today – Jagoran juyin juya halin Musulunci, Imam Khamenei, a cikin sakonsa, ya godewa
Shugaban kasar Iran ya jaddada wajabcin aiwatar da yarjejeniyar tsaro tsakanin kasashen Iran da Iraki
Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya (UNRWA) ta ce hare-haren da Isra'ila ta kai kan sansanin 'yan gudun hijira na Jenin da ke gabar yammacin Kogin
Kasar Yemen ta ce ta saki ma'aikatan jirgin ruwan dakon kaya mallakin Birtaniya mai suna Galaxy Leader, wanda aka don nuna goyan baya ga Falasdinawa jim kadan bayan da Isra'ila
Mataimakin shugaban kasar Iran mai kula da tsare-tsare dabaru Muhammad Javad Zarif ya ce Iran ba barazana ce ba ga tsaron wata kasa. Zarif ya bayanna hakan ne a wata
Tsohon babban kwamandan dakarun IRGC na kasar Iran Mohsen Rezae ya bayyana cewa yakin gaza ko na tufanul aksa ta wargaza dukkan shirin HKI da kuma tunaninta a gabas ta
Wata majiyar tsaro ta kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta bada labarin cewa wani dan bindiga ya harbe wani babban jami'ii kuma malaman addini na kungiyar Hizbullah a yammacin yankin
Mataimakin shugaban kasa kan al-amura na musamman Muhammad Javad Zareef ya gana da jami'am diblomasiyya na wasu kasashe a rana ta farko na taron 'World Economic Forum" ko taron tattalin