Aya. Khaminaei: Ilmi Da Halaye Masu Kyau Zasu Zama Garkuwan Karfe Ga Iraniyawa

Jagoran juyin juya halin musulunci Aya. Sayyid Mujtaba Khaminaei, ya bayyana cewa, ilmi da halaye masu kyau zasu zama, garkuwan karfe ga Iraniyawa daga makiyansu. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto Jagoran yana fadar haka, a sakon da ya aikawa daliban makarntu da Jami’o’in kasar a dai dai lokacinda ake fara sabon […]

Aragchi Yana Gana Da Firay Ministan Qatar Da Jami’ar EU A NewYork

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya gana da fray ministan kasar Qatar Mohammad Bin Abdurrahman Al-Thani a birnin NewYork na kasar Amurka. Taron ya auku ne a gefen taron babban zauren MDD na shekara shekara karo na 81 a yau Talata 22 ga watan satumban shekara ta 2026. Banda haka ministan ya gana […]

Shugaban Kasar Iran A Hanyarsa Ta Zuwa NewYork Ya Yada Zango A Aljeria

Shugaban kasar Iran Dr Masoud Pezeshkiyan, wanda yake kan hanyarsa ta zuwa birnin NewYork na kasar Amurka don halattar babban taron shuwagabannin kasashen duniya na shekara shekara karo na 81, ya yada zango a birnin Aljeis babban birnin kasar Aljeriya a yau Talata. Kamfanin dillancin labaran Iran na kasar Iran ya bayyana cewa ministan harkokin […]

Kasashen Saudia Da Masar Sun Bukaci Komawa Kan Fahintar Juna Ta Islamabad

Kasashen Masar, Saudia, Pakistan, da Turkiya duk sun jaddada wajibcin komawa kan takardar fahintar juna tsakanin Iran da Amurka ta Islamabad don dawo da sulhu da zaman lafiya mai dorewa a yankin yammacin Asia. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya nakalto wadannan kasashe na fadar haka a yau Talata, a wani bayanin hadin […]

Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 219

220-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu dawarhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na Kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissashi wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma ko kuma cikin wasu laiattafan da fatan masu sauraro zasu kasance tare da mu a cikin shirimmu na yau. ////…. Madalla, Masu sauraro idan kuna tare […]

Ministan Tsaron Jamus: Iran Tana Da Karfi Sosai

minsitan tsaron jamus

Ministan tsaron kasar Pakistan wanda yake Magana akan halin da gabas ta tsakiya take ciki da harin wuce gona da iri na Amurka akan Iran ya ce, Iran tana da karfi sosai, kuma sun yi yaki cikin kwarewa domin kare kasarsu.