Iraki Ta Bukaci A Zurfafa Binciken Ilmin Jami’a Da Iran

Iraki Ta Bukaci A Zurfafa Dangantakar Binciken Ilmi Da Iran Ammar Hakim shugaban Jam’iyyar ‘Hikma’ ta kasar Iraki ya bukaci a kara zurfafa binciken ilmi a tsakanin daliban kasarsa da JMI. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto Ammar Hakim yana fadar haka a lokacinda yake ganawa da ministan ministan kimiya da binciken […]

Yemen: Saudia Ba Zata Iya Dakatar Da Faduwar Makamata A Kanta Ba

Daya daga cikin manya manyan jami’an gwamnatin kasar Yemen ya bayyana cewa gwamnatin kasar Saudia bata isa ta hana makaman yemen fadawa kan kasar ba sai tare da biyan bukatar kasar na dauke dukkan takunkuman tattalin arzikin da kuma mutuncin kasar. Kakakin sojojin kasar Yemen burgedia Yahyah Saree ya bayyana cewa a yau Alhamis ma, […]

Iran Ta Bukaci Fadada Harkokin Kasuwanci Da Kasar Rasha

Ministan masana’antu, ma’adinai da kasuwanci na kasar Iran Seyyed Mohammad Atabak, ya bukaci kasar Rasha ta bada damar kara fadada harkokin kasuwanci da kasar Iran ta kungiyar Iran–Eurasian Economic Union Iran-EEU. Kamfanin dillancin labaran Mehrnews na kasar Iran ya nakalto ministan yana fadar haka a lokacinda yake ganawa da mataimakin firay ministan kasar  Rasha Alexey […]

An Kama Ma’aikatan MOSAD 21 A Lardin Kirman Na Kasar Iran

Ministan ayyukan leken asiri na kasar iran ya bada sanarwan kama mutane 21 wadanda suke aikiwa hukumar leken asiri na HKI MOASAD a takaice da kuma wasu yan bindiga guda hudu a lardin kirman na kudu maso gabacin kasar. Kamfanin dillancin labaran ISNA na kasar Iran ya nakalto majiyar ma’aikatar leken asirin na fadar haka […]

Iran: Makaman Cikin Gida Sun Fi Na Kasashen Waje Inganci

Ministan riko na tsaron kasar Iran ya ce makaman da kamfanonin kera makamai na cikin gida suke samarwa sun fi inganci a kan mafi yawan makaman kasashen yankin daga ciki har da Amurka wacce take fama da karancin makamai bayan ta share watannin tana fafatawa da JMI. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya […]