Al-Adu Da Ci Gaban Addinin Musulunci A tarihi -11

11-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na Al-adu da ci gaban addini addinin musulunci a tarihi, wanda ni tahir amin yake kawo mako sau guda a ko wani mako. Da fatan masu sauraro zasu kasance tare da mu. ///… Madallah, masu sauraro idan kuna tare da mu […]

Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 212

212-Assalamu alikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmi na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin al-kur’ani mai girma ko kuma cikin wasu littafan. Da fatan masu sauraro zasu kasance tare da mu a cikin shirimmu na yau. ////…Madallah, Masu sauraro idan kuna tare […]

Sojojin Yamen Sun Kai Hari A Filin Jiragen Saudiya

Rahotannai sun bayyana cewa dakarun sojin kasar Yamen sun kaddamar da harin da jirgin  sama mara matuki a filin hawa da saukar jiragen sama na Najran dake kasar Saudi Arbeiya, kuma wannan hari mayar da martani ne kan hare-haren da gwamnatin riyad din take kai wa kasar yamen Birgediya Janar yahya Saree kakakin sojin kasar […]

Najeriya Ta Kara Wa Sojojin Kasar Albashi Mai Tsoka

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya sanar da karin albashi mai tsoka ga dakarun kasar domin karfafa wa sojojin gwuiwar samar da tsaro da kuma fatattakar ƴan ta’addan da suka hana zaman lafiya a cikin kasar. A karkashin sabon tsarin da Bayo Onanuga ya raba wa manema labarai, an kara wa sojoji masu mukamin kurtu […]

HKI : Ba Zamu Janye Sojoji Daga Yankunan Da Muka Mamaye Ba

Fira ministan HKI Benjamin na tanyaho ya sanar cewa ba zai taba janye sojoji daga yankunan da suka mamaye yanzu haka ba a yankin Gaza, kana kuma yayi watsi da shirin zaman lafiya na kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya da kuma kwance damarar kungiyar Hamas , kamar yadda kafafan yada labaran isra’ila suka nakalto, […]

Amurka Tana Matsain Lamba Kan Kasashen Afrika Akan ICC

Gwamnatin Amurka karkashin jagorancin Donal Trump tana matsin lamba kan kasashen Afrika da su fice daga kotun duniya mai hukumta manyan laifuka, kuma tana yi musu barazanar fuskantar mummunan sakamakon idan suka ki yin hakan, adaidai lokacin da Washington take kara tsananta fadada take nuna adawa da wannan kotun A cikin wani rahoto da jaridar […]

An Gano Gawarwakin Falasdinwa 112 Da Isra’ila Ta Kashe A Gaza

Kungiyar Gwagwarmaya ta Hamas ta bayyana cewa gano gawarwakin falasdinawa 112 karkashin burabusten gine-gine bayan kusan shekaru 3 da hare-haren da isra’ila ta kai yana kara tabbatar da irin laifukan yaki da ta tafka kan alummar falasdinu a lokacin yaki Khalil Al-Hayya shugaban ofishin siyasa na kungiyar Hamas ya mika ta’aziyya ga iyalan Abu sharia […]

Reza’i: Yakin Amurka Kan Iran Bai Cimma Manufofinsa Ba

Tsohon kwamandan rundunar kare juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa: Yaƙin Trump na uku ya gaza a tsakiyar lokacinsa Tsohon kwamandan rundunar kare juyin juya halin Musulunci ta Iran ya bayyana cewa: Yakin Donald Trump na uku ya gaza a tsakiyar lokacin, yana mai cewa kiyasin Iran ya nuna cewa: An kashe sojojin Amurka […]

New York Times: Trump Ya Kasa Juya Akalar Yaki Da Iran

Jaridar New York Times ta bayyana cewa: Shugaban Amurka ya kasa samun nasarar juya akalar yaƙi da Iran kuma duniya na fuskantar bala’i Jaridar New York Times ta yi gargaɗi game da illar da yaƙin da shugaban Amurka Donald Trump ke yi da Iran, tana mai bayyana cewa: “Abin da ya fi muni fiye da […]

Financial Times: Trump Ya Shiga Rudani Game Da Yaki Da Iran

Jaridar Financial Times ta Birtaniya ta buga labarin cewa: Shugaban Amurka Trump ya shiga rudani game da yaki da Iran Jaridar Financial Times ta Birtaniya ta ruwaito cewa: Shugaban Amurka Donald Trump yana cikin tsaka-tsaki tsakanin ƙara ta’azzara rikici da Iran da kuma amincewa da yarjejeniyar bisa sharuɗɗan Iran, tare da ƙarancin zaɓuɓɓuka don ficewa […]

Isra’ila Ta Shiga Damuwa Kan Karancin Makaman Amurka

Karancin makamai masu linzami na Amurka yana damun gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra’ila Wani mai sharhi kan harkokin sojan Haramtacciyar Kasar Isra’ila ya ce: Rashin na’urorin kakkabo makamai masu linzami da makamai masu linzami na Amurka shi ma yana daga cikin matsalolin da suke damun gwamnatin Amurka da burinta na son shimfida munanan manufofinta kan kasashe. […]

Dubai: Fashewar Wasu Abubuwa Ya Haifar DaGobara

Rahotonni sun bayyana cewa: An ji fashewar wasu abubuwa da tashin gobara mai tsanani a Dubai na kasar Hadaddiyar Daular Larabawa Wasu majiyoyin watsa labarai na Larabawa sun watsa rahoton cewa: An ji fashewar wasu abubuwa masu karfi tare da tashin gobara a yankin kasuwanci da masana’antu na tashar jiragen ruwa ta Jebel Ali da […]