Iran Ta Ce: Ba Zata Taba Amincewa Amurka Ta Shiga Cikin Masu Kula Da Mashigar Ruwan Hormuz Ba

Hedikwatar Khatam al-Anbiya ta jaddada cewa: Ba zasu bari Amurka ta tsoma baki a harkokin tafiyar da mashigar ruwa ta Hormuz ba Hedikwatar rundunar sojin Iran ta Khatam al-Anbiya ta yi gargadi game da duk wani tsoma bakin Amurka a harkokin gudanar da mashigar ruwan Hormuz, tana mai jaddada cewa: Iran ba za ta taba […]
Rundunar Tsaron Juyin Juya Halin Musulunci Sun Kai Hare-Hare Kan Sansanonin Sojin Amurka A Yankin

Rundunar tsaron juyin juya hali ta mayar da martani ga harin da Amurka ta kai ta hanyar kai hari kan sansanonin sojin Amurka da ke yankin Rundunar Tsaron Juyin Juya Halin Musulunci (IRGC) ta sanar da safiyar yau cewa ta kai hare-hare kan sansanonin sojin Amurka da suke Jordan, Bahrain, da Kuwait. A cikin sanarwarta […]
Sojojin Amurka Sun Kai Hare-Hare Kan Yankuna Da Dama Na Kasar Iran

Amurka ta kai hare-hare wa birane da dama a kudu maso yammacin Iran Mataimakin Gwamnan Khuzestan kan harkokin Tsaro da Aiwatar da Dokoki ya bayyana cewa: “Tun daga safiyar Litinin, an kai hare-hare kan wurare da dama a biranen Ahwaz, Omidiyeh, Mahshahr, Behbahan, Dezful, Andimeshk, Abadan, da yankin Shadegan da makamai masu linzami na Amurka, […]
Kungiyar Ansarullah Ta Yemen Ta Yi Allah Wadai Da Kai Hari Kan Filin Jirgin Saman Sana’a Na Kasar

Kungiyar Ansarullah ta Mabiya Huthi ta bayyana cewa: Kai hari kan filin jirgin saman birnin Sana’a yana nufin kai mummunan hari ne ga Yemen da mutanenta Ofishin siyasa na Æ™ungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya yi Allah wadai da harin da aka kai kan filin jirgin saman birnin Sana’a, yana mai la’akari da harin bam […]
Gwamnatin Sudan Ta Amince Da Shawarar Tsagaita Wuta Da ‘Yan Tawayen Kasar

Gwamnatin Sudan ta yi maraba da shawarar tsagaita wuta da Amurka ta gabatar, yayin da wata kotu a kasar ta yanke hukuncin kisa kan Jagoran ‘yan tawaye a bayan idonsa Majalisar Tsaro ta Sudan ta yi maraba da kokarin shiga tsakani don kawo karshen rikicin kasar. Bayan wannan sanarwar, wata kotu a Port Sudan ta […]
Ministan Harkokin Wajen Kasar Iran Ya Tattauna Da Manzon Musamman Na MDD Kan Labanon

Rahotanni sun bayyana cewa ministan harkokin wajen kasar iran Abbas Araqchi da manzon musamman na majalisar dinkin duniya kan kasar labanon Jean Arnault sun tattauna kan ci gaban da aka samu a kasar labanon da yanki da tsaro da kuma batun yarjejeniyar dakatar da yaki da aka kulla takanin iran da Amurka. wakilin na majalisar […]
Saliyo Ta Dukkufa Wajen Karbar Bakucin Tawagogin ECOWAS A Taro Karo na 69

Hukumomin a saliyo sun dukkufa wajen ci gaba da shirye shiryen karbar bakucin tawagogi daga kasashen yammacin Afrika da za su halarci taron ECOWAS karo na 69. A ranar lahadi 19 ga watan Yuli ne Shugabanin kasashen yankin za su hadu a Saliyo, kuma wannan shi ne karon farko da kasar za ta karbi bakuncin […]
Sojojin Kasar Labanon Sun yi Watsi Da Hadin Guiwa Kai Tsaye Da Sojojin Isra’ila

rahotanni sun bayyana cewa dakarun sojin kasar labanon sun yi watsi da duk wani matakin hadin guiwa kai tsaye da sojojin HKI kan tsarin gwaji wanda suke ganinsa a matsayin wani mataki ne da zai tsawaita zama sojojin isra’ila a kudancin labanon. wani babban jami’a a kasar labanon ya bayyanawa tashar talabijin din almayadeen a […]
Rasha Ta yi Gargadi Game Da Kai Hari Kan Cibiyar Nukiliya Ta Bushahr

wakilin dindin din na kasar rasha a kungiyoyin kasa da kasa a viyanna mika’il Ulyanov yayi gargadin cewa duk wani hari da za’a kai kan cibiyoyin nukiliya zai kasance babban laifi kuma ya sabama dokokin kasa da kasa, haka zalika ya wallafa a shafinsa na X cewa duk wani hari da zaa’a kai cibiyoyin nukiliya […]
IRGC Na Iran Sun Sanar Da Kona Rumbunan Ajiyar Manfetur Na Yarima Hassan Dake Jodan

Dakarun kare juyin musulunci na kasar Iran sun sanar cewa sun samu nasarar kai kai hari kan rumbunan manfetur da wuraren adana harsashai a sansanin soji na yarima hassan na jodan , kuma ya kama da wuta a matsayin martani kan harin soji da Amurka ta kaiwa iran ofishin dake kula da hulda da jama’a […]
IRGC ta kai hare-haren martani ga Amurka a Jordan da Bahrain

Rundunar Kare Juyin Juya Halin Musulunci ta Iran ta sanar da nasarar kai harin ramuwar gayya kan rijiyoyin mai da wuraren adana makamai a sansanin sojin sama na Amurka na Yarima Hassan a kasar Jordan a matsayin ramuwar gayya ga hare haren Amurka a wasu sassan kasar. Ma’aikatar Hulda da Jama’a ta IRGC ta bayyana […]
Sojin Mali sun kwace ikon yankin Anefis daga ‘yan ta’adda

Rundunar Sojin Mali (FAMa) ta sanar da cewa ta sake kwace ikon yankin Anefis bayan kwanaki da dama tana fafatawa da kungiyoyin JNIM da (Azawad Liberation Front) a arewacin kasar. A cikin wata sanarwa, Babban Hafsan Sojojin Mali ya tabbatar da cewa Rundunar Sojin Mali (FAMa) ta sake samun cikakken iko a yankin. An kaddamar […]
Iran : Amurka Ta Keta Duk Sharuddan Yarjejeniyar Fahimtar Juna

Ma’aikatar harkokin wajen Iran ta yi tir da sabbin hare haren Amurka kan wasu sassan kasar na bakin teku. A cikin wata sanarwa da ta fitar, Ma’aikatar Harkokin Wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi Allah wadai da hare-haren da aka kai wa Iran a cikin awanni 24 da suka gabata, inda ta bayyana wadannan […]
Tattalin arzikin kasashen AES ya samu tagomashi a 2025

Wani rahoto da Bankin Zuba Jari da Ci Gaba na kungiyar ECOWAS ya nuna cewa kasashen Mali, Burkina Faso, da Nijar dake kawance a kungiyar Sahel sun samu ci gaban tattalin arziki mai kyau a 2025. A cewar rahoton, Kasashen sun sami ci gaba da kashi 5.5% gaba daya, wanda hakan ya samo asali ne […]
Iran da Oman sun tattauna tsara zirga zirga a mashigin Hormuz

Kasashen Iran da Oman sun tattauna kan tsara yadda a nan gaba zasu kula da zirgar-zirgar jiragen ruwa a mashigin Hormuz. Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran Esmaeil Baqaei ya bayyana cewa, kasashen biyu sun yi shawarwari kan daidaita tsare-tsare a nan gaba na kula da zirga-zirgar jiragen ruwa a mashigin, tare da mayar da hankali […]
Sudan: Kotu ta yanke wa shugaban rundunar RSF hukuncin kisa

Wata kotun Sudan, wacce ke yankin da sojoji ke iko da shi, ta yanke wa shugaban rundunar (RSF) da wasu sauran jami’an rundunar sojoji hukuncin kisa a bayan idon sa saboda laifukan yaki a yammacin kasar, a cewar kafafen yada labarai na gwamnati. Wannan ita ce hukunci na farko da aka yanke wa shugabannin RSF […]