Iran : Hare haren Amurka sun raunata tsagaita wutar da aka cimma

Iran ta yi Allah wadai da hare-haren da ta danganta da na ta’addanci na gwamnatin Amurka, wadanda ta ce sun karya dokokin kasa da kasa da kuma tsagaita wuta mai rauni da aka cimma don kawo karshen yaki a yankin. A sanarwa da ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ta fitar a wannan Alhamis bayan da Amurka, […]
Gasa mafi cin zarafi a tarihin kofin kwallon kafa

An bude gasar cin kofin kwallon kafa ta Duniya ta 2026 da kasashen Amurka, Mexico da Canada ke karbar bakunci. Kusan ‘yan wasan kwallon kafa 1,250 a tawagogin kwallo 48, ne zasu fafata a wasanni 104. Saidai gasar ta wannan karo ta zo da korafe-korafe da dama wadanda ke da nasaba da tsadar tikitin kwallon, […]
Sojojin Iran Za Su Ci Gaba Da Martani Kan Harin Amurka

Hedikwatar tsaro ta Iran ta sanar cewa ba wani fashi wajen mayar da martani game da hare haren Amurka na baya bayan nan. Wannan sanarwar, ta biyo bayan hare-haren da sojojin Amurka suka kai kwanan biyun nan kan wurare da dama a kudancin Iran. Wannan yana nuna wani shan kashi ga sojojin Amurka a wannan […]
Sakataren Tsaron Burtaniya ya yi murabus

Sakataren Tsaron Biritaniya, John Healey, ya sanar da yin murabus a wani lamari da ake ganin zai kasance koma baya ga gwamnatin firaministan kasar Keir Starmer. Mista Healey ya bayyana rashin amincewarsa da jagoran jam’iyyar Labour game da matakin zuba jari da ake bukata a aikin soja. Kun kasa, kuma Ma’aikatar Kudi ta ki amincewa […]
Nijar ta fitar da doka mai tsauri kan masu Luwadi

Nijar ta fitar da sabuwar dokar ta hukunta masu luwadi, wadda ta tanada yanke hukuncin daurin na shekaru ashirin. A cewar sabuwar dokar, “duk wanda ya aikata ko ya yi yunkurin aikata wani abu mara kyau ko na rashin da’a ko kuma ya aikata ayyukan luwadi ko madigo za a hukunta shi da daurin shekaru […]
Kasar Kamaru Ta Nesanta Kanta Da Jirgin Ruwan Rasha Da Aka Kama Da Tutarta A Teku

Gwamnatin Kasar Kamaru ta yi tir da yadda aka yi amfani da tutar kasarta a wani jirgin ruwan dakon mai na kasar Rasha da ke zirga-zirga ba bisa ka’ida ba a teku. Kamaru ta nesanta kanta da Jirgin ruwan mai suna Tagor, bayan da hukumomin Faransa suka tsare shi a gabar tekun Brittany da ke […]
A Yau Alhamis ne ake fara gasar cin kofin kwallon kafa na duniya ta 2026 mai cike da tarihi a Mexico

A yau ne za a fara gasar lashe kofin duniya karo na 23 wacce ke cike da tarihi, ganin cewa ita ce ta farko da kasashe uku wato Amurka da Canada da kuma Mexico suka hadu wajen karbar bakuncin tawagogin kasashe 48 da duniya. Ita dai wannan gasa ta cin kofin duniya an fara ta […]
Yamen Ta yi Tir Da Harin Da Amurka Ta kai wa Iran Kuma Tayi Gargadi Game Da Matsalar Tattalin arziki Da Yakin Zai Jawo

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Yamen ta yi tofin Allah tsine game da sabbin hare-haren da Amurka ta kai ma kasar Iran, kuma ta bayyana wannan mataki a matsayin babbar barazana ga zaman lafiya da tsaron duniya baki daya. A cikin wani bayani da ta fitar a yau Alhamis ma’aikatar ta jaddada cewa harin da Amurka […]
Iran: Za ta Kare Kanta Daga Duk Wani Harin Amurka Da Isra’ila Kuma Ba Zata Taba Mika Wuya Ga Matsin Lamba Ba.

Jakadan kasar iran na din din din a majalisar dinkin duniya Amir saeid iravani yace iran za ta kare kanta daga duk wata barazana ko hari da Amurka da HKI za su kawo mata, adaidai lokacin da Amurka ta fara kaddamar da hare hare akanta. jakadan ya yi wannan bayanin ne kafin Amurka ta kai […]
Dakarun sojojin Ruwa Na Kasar Iran Sun yi Barazanar Daukar Mummunar Mataki Kan Duk Jirgin Da Ya Kusanci Mashigar Hurmuz

Jim kadan bayan sabon harin da kasar Amurka ta kai kan kasar Iran da safiyar yau Alhamis, dakarun sojin ruwa na kasar juyin musulunci sun gargadi duk wani jirgin ruwa da kada ya kusanci mashigar Hurmuz ko kuma ya fuskanci mummunan mataki Babban kwamanda a babbar cibiyar soji ta Khatamul ambiya ta sanar da rufe […]
IRGC Da Sojojin Iran Sun Kai Hare Hare Kan Wurare 18 Na Sojojin Amurka A Yankin

Rundunar sojojin Amurka 5th Fleet a kasar Bahrain na daga cikin wuraren da rundunar IRGC da kuma sojojin kasar Iran suka kaiwa hare-hare a dare na 3 a jere da suke fafatawa da sojojin kasar Amurka a kudancin kasar Iran. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto IRGC da kuma sojojin kasar suna […]
Iran Ta Yi Tir Da IAEA, Ta Kuma Sha Alwashin Kare Kanta

Jakadan kasar Iran na din din din a MDD da na cibiyoyin majalisar da ke kasashen Turai duk sun yi allawadai da hukumar IAEA wacce ta samar da wata doka ta tilastawa Iran ta bayyana yanayin cibiyoyin nukliyar kasar suke, bayan da Amurka ta yi masu luguden wuta a cikin watan yulin da ya gabata, […]
Iran Tace Amurka Tana Kai Hare Hare Kan Muhimman Al-amuran Rayuwa Na Mutanen Kasar

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi allawadai da hare haren da sojojin Amurka suka kai kan madatsun ruwa guda biyu a garin Sirik da ke bakin ruwa tekun farisa suka lalata su da nufin jefa mutanen yakin cikin mummunan hali na rashin ruwa. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya nakalto baghaei […]
Rasha: Tashin Bam Ya Halaka Kwamandan Sojojin Rasha A Mosco

Tashin bom ya kashe wani babban soja a kusa da barikin sojojin kasar Rasha ta ke birnin Mosco a jiya. Jaridar na National ta kasar Amurka ta bayyana cewa Damir Davydov yam utu bayan da wani bom da aka makalawa mutarsa samfurin BMW ya tashi da shi ya kuma kashe nan take, a kusa da […]
Iran Ta Maidawa Frayministan Albania Martani Kan Zarginta Da Ingiza Mutanen Kasar A Kansa

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Esmail Baghaei ya yi watsi da zargin firay ministan kasar Abania Edi Rama wanda ya rubuta a cikin shafinsa na X a ranar talatan da ta gabata yana zargin kasar Iran da ingiza mutanen kasarsa su yi masa tawaye. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto Baghaei […]