Araghchi ya karbi sakon Pakistan ga Ayatollah Khamenei

Ministan cikin gida na Pakistan Mohsin Naqvi ya isar da sako na musamman daga FiraMinistan kasar Shehbaz Sharif wanda ya yi wa Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ayatollah Seyyed Mojtaba Khamenei. An mika sakon ne a yayin ganawa tsakanin ministan cikin gida na Pakistan da ya ziyarci Tehran da Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araghchi […]
Amurka ta damu da barazanar leken asiri daga Isra’ila

Jami’an leken Amurka sun nuna damuwa game da “barazanar leken asiri” da Isra’ila ke fuskanta yayin da Washington ke tattaunawa da Iran, kamar yadda jaridar The New York Times ta ruwaito. Wasu jami’an Amurka sun yi imanin cewa kokarin da Isra’ila ke yi na tattara bayanai kan matsayin Amurka a tattaunawar Iran ya “ketare […]
Iran ta bukaci MDD ta dauki mataki kan keta yarjejeniyar tsagaita wuta da Amurka ke yi

Gwamnatin Tehran ta yi Allah wadai da harin Amurka kan tashoshin na’urorin radar na kasar, inda ta kira shi da keta yarjejeniyar tsagaita wuta ta watan Afrilu da kuma sake tabbatar da halalcinta na kare kai. A cikin wata sanarwa da ta fitar a ranar Asabar, Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ta bukaci Majalisar Dinkin Duniya […]
Isra’ila ta kai hare-hare a Dahiyeh babban birnin Lebanon

Gwamnatin Isra’ila ta kai hare-hare a yankunan kudancin Beirut, babban birnin Lebanon duk da kin amincewar Amurka da cewa irin wadannan hare-hare na iya haifar cikas ga yunkurin cimma yarjejeniyar dakatar da yaki a yankin. Rahotanni sun ce an ji karar fashewar abubuwa da dama a Dahiyeh da ke Beirut inda hedikwatar Hezbollah ta […]
Hamas ta yi tir da “mummunan kisan kiyashin” Isra’ila a Gaza

Kungiyar Hamas ta yi kakkausar suka kan “mummunan kisan kiyashi” da gwamnatin Tel Aviv ta yi wa kananan yara da mata na Palasdinawa, yayin da Isra’ila ke ci gaba da kai hare-hare ta sama a zirin Gaza duk da yarjejeniyar tsagaita bude wuta. Akalla Falasdinawa bakwai da suka hada da mata biyu ne aka kashe […]
Najeriya Ta Kulla Yarjejeniyar Hadin Gwuiwa Tsakaninta Da Turkiyya Kan Ma’adinai

Gwamnatin Nijeriya na kara kokarin bunkasa bangaren ma’adinai ta hanyar jawo masu zuba jari, da fasaha da kwarewa daga kasar Turkiyya domin bunkasa albarkatun ma’adinai. Wannan na zuwa ne bayan kasashen biyu sun rattaba hannu kan yarjejeniyar hadin gwuiwa a fannin ma’adinai. Ministan Raya Ma’adinai na kasa, Dr. Dele Alake, ya ce yarjejeniyar za ta […]
Hizbullah: Harin Isra’ila Kan Sojojin Labanon Ya Nuna Yadda Gwamnatin Kasar Ke Nuna Rashin Kulawa Wajen Kare Martabar kasar

rahotanni sun nuna cewa kungiyar hizbullah ta kasar labanon ta yi tir da harin da sojojin HKI suka kai kan motar sojin kasar labanon a kudancin berut da ya kai ga shahadar sojoji 3 ciki har da manyan jami’ai guda biyu. haka zalika ta bayyana cewa wannan harin sakamako ne na yadda gwamnati take nuna […]
kungiyar Hamas Ta yi Tir Da Mummunan Kisan Kiyashi Da Isra’ila Ke yi A Yankin Gaza

kungiyar gwagwarmaya ta Hamas tayi tofin Allah tsine game da kisan kare dangi mafi muni da HKI ke yi kan mata da yare kanana da basu da kariya a yankin Gaza , inda isra’ila take ci gaba da yin lugudan wuta ta sama da kasa a yankin duk da yarjejeniyar dakatar da bude wuta da […]
Iran : Kungiyar BRICS Tana Taka Muhimmiyar Rawar Da Ta Dace Wajen Kare Makamashi A Duniya

Rahotanni sun bayyana cewa jakadan Iran a kasar rasha Kazem Jalili ya fadi cewa batun samar da tsaro ga makamashi na duniya yana kara zama abin koyi ga kasashen dake kudancin duniya, musamman kasashen dake mambobi ne a kungiyar tattalin arziki na Brics domin suna taka rawar da ta dace . Kazem jalali yayi wannan […]
Iran Ta yi Kira Ga MDD Da ta Dakatar Da Amurka Kan ci gaba Da Keta Yarjejeniyar Tsagaita wuta Da Take yi

Iran ta yi tir da harin da Kasar Amurka ta kai kan Na’urar Rada da jiragen sama marasa matuki , kuma ta bayyana shi a matsayin keta yarjejeniyar dakatar bude wuta ne da aka kulla a watan Aprilu, kuma ta jaddada matsayinta na hakkin kare kanta, kuma ta yi kira ga majalisar dinkin duniya da […]
China: Dole Ne A Amince Da Ikon Iran Kan Mashigar Ruwa Ta Hurmuz

Jakadan kasar China a Tehran ya bayyana cewa dole kasashen duniya su amince da ikon kasar Iran a kan mashigar ruwa ta Hurmuz. Kamfanin dillancin labaran ISNA na kasar Iran ya nakalto Cong Peiwu yana fadar haka a lokacinda yayi hira da shi a nan Tehran ya kuma kara da cewa, yakin da Amurka da […]
Yemen: Lokaci Yayi Da Mutanen Lebanon Zasu Hadakai Kan HKI

Wani babban jami’in gwamnatin kasar Yemen ya bayyana cewa lokaci yayi da mutanen kasar Lebanon zasu hada kai don fuskantar HKI. Musamman bayan kashe jami’an tsaron kasar da ta yi. Abdul Wahid Abu Ras, wanda yake rike da matsayin mataimakin ministan harkokin wajen kasar ya bayyana cewa lokaci yayi da mutanen kasar Lebanon zasu hada […]
Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Yi Bayani Kan Keta Hurumin Tsagaita Wutan Da Amurka Take Yi

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya yi tir da gwamnatin Amurka saboda ci gaba da keta yarjeniyar ranar 8 ga watan Afrilun wannan shekarar, tare da kai hare hare a kudancinkasar. Kamfanin dillancin labaran IRNA na gwamnatin kasar Iran ya nakalto Abbas Aragchi yana cewa Amurka ta kai hare hare kan na’urorin rada […]
Paparoma Leo 14, Da Firay Ministan Espania Sun Yi Tir Da Yaki Kan Iran Sunce Baya Bisa Doka

Paparoma Leo 14, ya bayyana a jiya Asabar kan cewa, yakin da Amurka da HKI suka dorawa kasar Iran a karshen watan Fabrayrun da ya gabata baya daga cikin yake-yaken da suka hallata. Kamfanin dillancin labaran Mehrnews na kasar Iran da nakalto paparoman yana fadar haka a tattaunawar da yayi da yan jarida a cikin […]
Ministan Harkokin Cikin Gida Na Pakistan Zai Isar Da Sakon Sharif Ga Jagora

Ministan cikin gida na kasar Pakistan Sayyid Mohsen Naqavi ya ce ya taho da sako na musamman daga babban kwamandan sojojin kasar Filmasha Munir da kuma Sharif ga jagoran juyin juya halin musulunci Ayatullahi Mujtaba Khamanaei. Prime Minister Shehbaz Sharif, ya aika wa sako ga jagoran juyin juya halin musulunci Ayatollahi Sayyed Mojtaba Khaminaei, dangane […]