The latest news and topic in this categories.
Taron na Kampala an yi ne a matakai na uku, da ya fara da minsitocin harkokin noma na kasashen mambobi 55, sai na harkokin kasashen waje, sannan aka karkare da
Gwamnatin Sojan ta kasar Mali ta kwace wannan zinariyar mai yawa ce daga kamfanin hako ma’adanai na kasar Kanada saboda rashin samun daidaito a tsakaninsu dangane da kudin harajin da
Ministan kiwon lafiya na Iran Muhammad Ridha Zafarkandi ne ya bayyana cewa, kasar ta Iran ce ta farko a fagen gabatar da nazarce-nazarce da su ka shafi fagen kiwon lafiya
Taron na Kampala an yi ne a matakai na uku, da ya fara da minsitocin
Gwamnatin Sojan ta kasar Mali ta kwace wannan zinariyar mai yawa ce daga kamfanin hako
Ministan kiwon lafiya na Iran Muhammad Ridha Zafarkandi ne ya bayyana cewa, kasar ta Iran
Mataimakin ministan harkokin wajen mai kula da hakokin shari’a Kazem Gharibadabi ya sanar da cewa
Ministan harkokin wajen kasar Katar Majid Bin Muhammad al-Ansari ne ya bayyana cewa;mun isa zango
Shugqbqn kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen sayyed Abdulmalik Badaruddin Huthi ya bayyana cewa tura wani kataparen jirgin ruwan yaki zuwa gabas ta tsakiya wanda shugaban kasar Amurka yayi wata gazawace.
Shugaba hukumar makashin Nukliya na kasar Iran Mohammad Islami ya bada sanarwan cewa a ranar 8 ga watan Afrilu mai zuwa. Yace hukumarsa za ta kaddamar da sabbin magunguna da
A gobe Litinin 24 ga watan Maris ne tawagogin masu tattaunawa na kasashen Amurka da Rasha zasu hadu a birnin Rayida na kasar Saudiya don ci gaba da tattaunawan da
Ma'aikatar kasuwanci ta kasar Afganistan ta bada sanarwan cewa kasar Iran ce a gaba da dukkan kasashen makobta da kasar Afganisatan wacce tafi shigo da kayakinta cikin kasar a shekara
Hukumar birnin istambul ta bada sanarwan dakatar da Akram Imamoglu daga matsayinsa na magajin garin birnin Istambul na wucin gadi, har zuwa lokacinda za'a tabbatar da kubutarsa daga abubuwan da
Kasar Rasha ta bayyana cewa dole Moscow da Beijing su shiga shawarwarin tattaunawar nukiliya da Iran. Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha Maria Zakharova ta bayyana cewa,