The latest news and topic in this categories.
Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Imam Aya. Sayyid Aliyul Khamina'ie ya bayyana cewa yakin da kafafen yada labarai suke yi da makiya, ya dara na makamai da
Kungiyar Hamas mai gwagwarmaya da HKI a kasar Falasdinu da aka mamaye, ta bayyana cewa rushe-rudhen gidajen da gwamnatin HKI take yi wata hanya ce ta korar Falasdinawa daga kasarsu.
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Bahrain ta bada sanarwan cewa tana aiki dare da rana don ganin ta maida huldar jakadanci tsakaninta da JMI. Tashar talanijin ta Presstva a nan Tehran
Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Imam Aya. Sayyid Aliyul Khamina'ie ya bayyana
Kungiyar Hamas mai gwagwarmaya da HKI a kasar Falasdinu da aka mamaye, ta bayyana cewa
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Bahrain ta bada sanarwan cewa tana aiki dare da rana don
Kafafen yada labarai na kasar Yemen sun bada labarin cewa jiragen yakin kasashen Amurka da
A wata wasika wacce tsoffin sojojin Najeriya 38 suka rubutawa ministan sharia kuma Antony Janar
Kotun hukunta manyan laifuka ta duniya na neman shaidu kan halin da ake ciki a gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo. Matakin zai shafi irin ta’asar da aka aikata daga ranar 1
Gwamnatin Iran ta bayyana cewa duk wata matsin lamba kan kasar ta Donald Trump za ta cutura. Iran dai ta caccaki matakin da shugaban AMurka ya dauka ind aya sanya
Gwamnatin kasar Argentina ta sanar da ficewarta daga hukumar lafiya ta duniya WHO. Mai magana da yawun shugaban kasar Manuel Adorni ya fadawa taron manema labarai cewa, shugaban kasar Javier
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa : Gabadayen Falastinu tun daga kogi har zuwa teku ta al'ummar Falasdinawa ce. Jagoran ya jaddada
Ministan tsaron Isra'ila, Isra'ila Katz ya umarci sojojin gwamnatin kasar da su shirya wani shiri na "ficewar" Falasdinawa daga zirin Gaza. Umarnin Katz ya biyo bayan shawarar Shugaba Donald Trump
Rahotanni da suke fitowa daga kasar ta Bangaladesh sun ce, a jiya Laraba da marece ne wasu dalibai da sauran mutanen gari sun ka cinna wuta a cikin gidaje masu