The latest news and topic in this categories.
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka, barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa, shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur'ani mai girma,
Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sheikh Na'eem Qaseem ya bayyana matsayin kungiyar a cikin al-amuran siyisa na kasar Lebanon da kuma tattaunawa tsakanin yan kasar Lebanon don fahintar juna
Jiragen yakin HKI sun yi luguden wuta kan karin sansanonin sojojin kasar Siriya, a daren jumma'an da ta gabata. Kuma wuraren sun hada da birnin Damascus babban birnin kasar, Hama,
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka, barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na
Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sheikh Na'eem Qaseem ya bayyana matsayin kungiyar a cikin
Jiragen yakin HKI sun yi luguden wuta kan karin sansanonin sojojin kasar Siriya, a daren
Shugaban hukumar makamashin Nukliya ta JMI Muhammad Eslami ya musanta farfagandan wasu kafafen yana labarai
Jakadan MDD Ta Musamman A Kasar Siriya Ya Yi Gargadin Kan Yiyuwar Wargajewar Al-Amura AKasar
Gwamnatin Iran ta bayyana cewa duk wata matsin lamba kan kasar ta Donald Trump za ta cutura. Iran dai ta caccaki matakin da shugaban AMurka ya dauka ind aya sanya
Gwamnatin kasar Argentina ta sanar da ficewarta daga hukumar lafiya ta duniya WHO. Mai magana da yawun shugaban kasar Manuel Adorni ya fadawa taron manema labarai cewa, shugaban kasar Javier
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa : Gabadayen Falastinu tun daga kogi har zuwa teku ta al'ummar Falasdinawa ce. Jagoran ya jaddada
Ministan tsaron Isra'ila, Isra'ila Katz ya umarci sojojin gwamnatin kasar da su shirya wani shiri na "ficewar" Falasdinawa daga zirin Gaza. Umarnin Katz ya biyo bayan shawarar Shugaba Donald Trump
Rahotanni da suke fitowa daga kasar ta Bangaladesh sun ce, a jiya Laraba da marece ne wasu dalibai da sauran mutanen gari sun ka cinna wuta a cikin gidaje masu
Sanarwar sojojin na mamaya ta kuma ce, biyu daga cikinsu suna da mukamai da suke a karkashin bataliyar rundunar Gulani ta 51. Sojojin HKI sun sanar da cewa a Yau