Kamaru Ta Zama Kasar Waje Ta Farko Da Ta Sayi Man Fetur Din Dangote

Kamfanin “Neptune Oil” wanda shi ne babban mai sayar da man a yankin tsakiyar Afirka, ya sayi man fetur din da matatar mai ta Dangote take tacewa wanda ya kai ton 60,000. Kamfanin ya ce yanzu haka yana aiki da matatar Dangote din domin tabbatar da yadda zai rika samun mai akai-akai saboda a sami […]

 Limamin Tehran: HKI Barazana Ce Ga Tsaron Duniya

Wanda ya jagoranci  sallar juma’a a Tehran Ayatullah Sayyid Ahmad Khatami ya fara da yin magana akan halin da ake ciki a kasar Syria wanda ya kira shi da makarkashiya da makirici da ‘Yan sahayoniya da Amurka su ka kitsa, tare da jaddada cewa, gwagwarmaya ba ta yi rauni ba, ta ma kara karfi fiye […]

An Yi Taho Mu Gama Tsakanin ‘Yan Gwgawarmaya Da ‘Yan Mamaya A Nablus

clash in nablus

A yau Jumaa ‘yan mamaya sun jikkata waji bafalasdine  yayin da su ka kutsa cikin garin Nablus dake yammacin kogin Jordan, kamar kuma yadda su ka kama samarin Falasdinawa 50. Hukumar agaji ta “Red Crescent” wacce ta fitar da wata sanarwa ta ce, ma’aikatanta sun yi wa wadanda su ka jikkata aiki bayan da aka […]

Paparoma ya yi kira da a mutunta addinai a Syria

A cikin wani sako, Paparoma Francis, shugaban mabiya darikar Katolika na duniya, ya yi kira ga dukkan addinai a Syria da su nuna mutunta juna. A rahoton jaridar  al-Quds al-Arabi, Fafaroma Francis ya yi kira da a mutunta juna a tsakanin dukkanin mabiya addinai a kasar Syria, kwanaki uku bayan hambarar da gwamnatin Bashar al-Assad […]

Sojojin Isra’ila Na Kara Tsananta Ayyukan Kisan Kiyashi A Zirin Gaza

Sojojin Isra’ila sun kashe Falasdinawa akalla 37 a safiyar yau a wasu hare-hare ta sama da suka kai kan masu gadi da ke rakiyar motocin agaji da kuma gidajen da suka kasance mafakar ‘yan gudun hijira a yankin Gaza da yaki ya daidaita. Wata majiyar lafiya ta shaida wa kamfanin dillancin labarai na Anadolu cewa […]

‘Yan Siriya Miliyan 1.1 Sun Rasa Matsugunni Bayan Kifar Da Mulkin Al-Assad

Hukumar kula da ayyukan jin kai ta Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa sama da mutane miliyan daya ne akasari mata da kananan yara ne suka rasa matsugunansu a Syria tun bayan da ‘yan tawaye suka kaddamar da farmaki a ranar 27 ga watan Nuwamba wanda ya kai ga kifar da gwamnatin Bashar Al-Assad a […]