The latest news and topic in this categories.
Ministan harkokin cikin gida na Syria ya shaidawa gidan talabijin na kasar cewa jami'an tsaro sun kafa wani shinge a kusa da Damascus yayin da mayakan 'yan adawa ke cewa
Iran ta bayyana cewa dole ne gwamnatin Siriya da gungun masu dauke da makamai su fara tattaunawar siyasa. Ministan harkokin wajen kasar ne Abbas Araghchi ya yi wannan kira bayan
A Ghana yau ne al’ummar kasar suka kada kuri’a a babban zaben kasar. Mutum fiye da miliyan 18 ne suka yi rajistar zaben a cewar hukumar zaben kasar. ‘Yan takara
Ministan harkokin cikin gida na Syria ya shaidawa gidan talabijin na kasar cewa jami'an tsaro
Iran ta bayyana cewa dole ne gwamnatin Siriya da gungun masu dauke da makamai su
A Ghana yau ne al’ummar kasar suka kada kuri’a a babban zaben kasar. Mutum fiye
Rahotanni daga Falasdinu na cewa hare-haren da Isra'ila ta kai kan wani gida da ke
Shugaban kasar Koriya ta Kudu Yoon Suk Yeol ya tsallake yunkursin tsige shi, sakamakon ayyana
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya gana da tawagar kwamandojin sojojin sama da na tsaron sararin samaniyar kasar Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Sabon takunkumin da Amurka ta kakabawa Iran ya sabawa ka'idojin dokokin kasa da kasa Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Isma'il Baqa'i
Kasashen Italiya da Spain sun ki amincewa da tilastawa Falasdinawa yin gudun hijira daga Zirin Gaza Ministan harkokin wajen kasar Italiya Antonio Tajani, a yayin wani taron manema labarai da
Tsohon ministan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi furuci da cewa: gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta ba da umarnin sojojinsu su kashe fursunoni yahudawa da masu tsaronsu a Gaza
Majiyoyin sojin Sudan sun sanar da cewa: Sun sake samun nasarar kwace iko da babban birnin kasar Khartoum Majiyoyin sojin Sundan sun sanar da cewa: Cikin dan gajeren lokaci sun
Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya rattaba hannu a kan doka wacce ta yi allawadai da kutun kasa da kasa ta ICC saboda laifin fidda sammacin kama abokiyar Amurka firai