The latest news and topic in this categories.
Assalamu alaikummasu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur'ani mai girma ko
Tashar talabijin din “Kan 11” ta yi hira da daya daga cikin ‘yan ta’adda da su ka kai wa garin Halab na Syria hari, inda ya bayyana cewa; “ Wadanda
An shiga kwanakin 58 daga lokacin da HKI ta killace yankin Arewacin Gaza da kuma kai masa hare-hare babu kakkautawa da jirage da kuma manyan bindigogi. Bugu da kari sojojin
Assalamu alaikummasu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin
Tashar talabijin din “Kan 11” ta yi hira da daya daga cikin ‘yan ta’adda da
An shiga kwanakin 58 daga lokacin da HKI ta killace yankin Arewacin Gaza da kuma
Sojojin mamayar HKI sun sake aikata kisan kiyashi a yankin Gaza a rana ta 422
Tsohuwar ministar harkokin wajen kasar Austria Karin Kneiss ta bayyana cewa, kasashen na turai suna
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya gana da tawagar kwamandojin sojojin sama da na tsaron sararin samaniyar kasar Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Sabon takunkumin da Amurka ta kakabawa Iran ya sabawa ka'idojin dokokin kasa da kasa Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Isma'il Baqa'i
Kasashen Italiya da Spain sun ki amincewa da tilastawa Falasdinawa yin gudun hijira daga Zirin Gaza Ministan harkokin wajen kasar Italiya Antonio Tajani, a yayin wani taron manema labarai da
Tsohon ministan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi furuci da cewa: gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta ba da umarnin sojojinsu su kashe fursunoni yahudawa da masu tsaronsu a Gaza
Majiyoyin sojin Sudan sun sanar da cewa: Sun sake samun nasarar kwace iko da babban birnin kasar Khartoum Majiyoyin sojin Sundan sun sanar da cewa: Cikin dan gajeren lokaci sun
Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya rattaba hannu a kan doka wacce ta yi allawadai da kutun kasa da kasa ta ICC saboda laifin fidda sammacin kama abokiyar Amurka firai