The latest news and topic in this categories.
An ci gaba da gano karin gawaki sanadiyyar zeizeyar kasa da ta auku a lardin Bulambuli na kasar Uganda a ranar Laraban da ta gabata. Shafin yanar gizo na labarai
A taron kasashen kungiyar 'Shanghai Cooperation Organization (SCO)' karo na 5TH da ke gudana a birnin Mosco na kasar Rasha, ministan sifiri kuma shugaban kamfanin jiragen kasa na kasar Iran,
Shugaban kasar Venezuela Nicolas Madoro ya kara jaddada matsayinsa na goyon baya ga gwagwarmayar Falasdinawa, kuma ya kirashi da, "tafarki mafi gaskiya da na taba sani a wannan lokaci". Tashar
An ci gaba da gano karin gawaki sanadiyyar zeizeyar kasa da ta auku a lardin
A taron kasashen kungiyar 'Shanghai Cooperation Organization (SCO)' karo na 5TH da ke gudana a
Shugaban kasar Venezuela Nicolas Madoro ya kara jaddada matsayinsa na goyon baya ga gwagwarmayar Falasdinawa,
Wani babban jami'in diblomasiyya na JMI ya yi kira ga hukuma mai kula da al-amuran
Akalla mutane 13 suke rasa rayukansu a yankin Arewa masu yammacin kasar Pakistan inda yan
Gwamnatin JMI da kuma sarakunan kasar Omman sun cimma matsaya ta yin watsi da kudaden fito kan kayakin da kasashen biyu don bunkasa harkokin kasuwanci tsakanin kasashen biyu. Tashar talabijin
Shuagaban kasar Iraki Abdullateef Jamal Rasheed yace JMI kasa ce mai muhimmanci a yanking abas ta tsakiya. Kamfanin dillancin labaran Sahab ya nakalto IRNA yana fadar haka a yau Jumma'a
Shugaban jam'iyyar 'Hikimah Ta Kasa' Ammar Hakim ta kasar Iraki, ya gana da shugaban dakarun Hashdu Ashabi na kasar ta Iraki inda suka tattauna al-amuran tsaron kasar Iraki da kuma
Jami'an gwamnati a yankin Ireland sun bada sanarwan cewa gidaje da wuraren ayyuka kimani 725,000 ne basa da wuta saboda guguwar iska wacce ta yi sanadiyyar lalata kayakin lantar masu
Jami'an gwamnati a yankin Ireland sun bada sanarwan cewa gidaje da wuraren ayyuka kimani 725,000 ne basa da wuta saboda guguwar iska wacce ta yi sanadiyyar lalata kayakin lantar masu
Ma’aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da cewa a daren jiya Alhamis ta kakkabo da jiragen sama marasa matuki na kasar Ukireniya 121 bayan sun shiga cikin sararin samaniyar kasar.