Yemen: Isra’ila Ta Bude Wa Kanta Dukkanin Kofofin Jahannama

Ministan watsa labaru na kasar Yemen, Dhaifullahi al-Shami ya bayyana cewa; A cikin watanni 11 na yaki a Gaza, HKI ta ka sa cimma dukkanin manufofin da ta sanar, sai dai yanzu da wannan cin kasar ya fara fitowa fili, Netenyahu da gwamnatinsa sun dauki wata siyasa ta bude yaki da dukkanin kawancen gwgawarmaya. Dhif […]
Iran: An Shelanta Kwanaki Uku Na Zaman Makokin Shahadar Isma’ila Haniyya

Gwamnatin jamhuriyar musulunci ta Iran ta shelanta kwanaki uku na zaman makokin shahadar shugaban bangaren siyasa na kungiyar Hamas Isma’ila Haniyyah. Bangaren hulda da jama’a na dakarun kare juyin juya halin musulunci na Iran ne su ka sanar da cewa, shugaban bangaren siyasa na kungiyar gwgawarmayar musulunci ta Hamas Isma’ila ya yi shahada da tsakar […]
Duniya Na Cigaba Da Mayar Da Martani Akan Kisan Gillar Da HKI Ta Yi Wa Isma’ila Haniyya A Birnin Tehran

Jim kadan da a nan Tehran aka sanar da shahadar shugaban bangaren siyasa na kungiyar gwagwarmayar musulunci ta Hamas, kasashen duniya sun fara mayar da martani. Kasar China ta bakin ma’aikatar harkokin wajenta ta yi tir da kisan gillar da HKI ta yi wa shugagaban ofishin siyasa na kungiyar ta Hamas,, tana mai kara da […]
Gaza: Adadin Shahidan Gaza Ya Haura Dubu 39,000

Ma’aikatar kiwon lafiya ta Gaza ta sanar da cewa; Adadin shahidai ya kai 39,445. An fitar da wannan lissafin ne a daidai lokacin da yakin Gaza yake cika kwanaki 299 da farawa. Bugu da kari sanarwar ta ma’aikatar kiwon lafiyar Gaza, ta kuma ce; Adadin wadanda su ka jikkata sanadiyyar hare-haren HKI sun kai 91,073. […]
Jagoran juyi na Iran ya yi alkawarin daukar fansar jinin Isma’il Haniya

Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gargadi gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila kan matakin mayar da martani mai tsauri kan kisan gillar da ta yi wa shugaban bangaren hukumar siyasa ta Hamas Ismail Haniyyah, yana mai cewa wajibi ne Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta dauki fansa kan jinin jagoran gwagwarmayar Palasdinawa. Ayatullah […]
Jami’an Lebanon sun yi marawa Hizbullah baya kan shishigin Isra’ila a Lebanon

Jami’ai da shugabannin jam’iyyun siyasa na Lebanon da dama sun yi Allah wadai da harin da Isra’ila ta kai a yankin kudancin birnin Beirut, a daidai lokacin da firaministan rikon kwarya Najib Mikati ya bayyana cewa, Lebanon za ta ci gaba da rike cikakken ‘yancinta na dakile cin zarafi na Isra’ila. Ma’aikatar lafiya ta kasar […]
Hamas Ta Fitar Da Sakon Juyayin Shahadar Shugabanta Isma’il Haniya

Kungiyar Hamas ta fitar da wata sanarwa tana mai cewa: Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas tana taya al’ummar Palastinu da al’ummar Larabawa da Musulmi da kuma dukkanin ‘yantattun al’ummar duniya, juyayin shahadar shugaba dan uwa, Mujahidi, Ismail Haniyeh. Sakon na Hamas na a matsayin sanarwa a hukumance daga bangaren kungiyar kan shahadar Isma’il Haniya, yayin […]
Pezeshkian: Fadada hulda tsakanin Iran da Hadaddiyar Daular Larabawa maslaha ce ga musulmi

Shugaban kasar Iran Mas’ud Pezeshkian ya jaddada bukatar fadada huldar dake tsakanin Iran da Hadaddiyar Daular Larabawa domin amfanin kasashen biyu da kuma al’ummar musulmi, tare da fatan ganin alaka da hadin gwiwa tsakanin kasashen biyu za ta kara fadada a nan gaba. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya habarta cewa, Dr. Masoud […]
Iran: Rundunar IRGC ta sanar da shahadar Shugaban Hamas Isma’ila Haniya a hukumance

Shugaban ofishin siyasa na kungiyar gwagwarmayar Falastinawa Hamas, Isma’ila Haniya ya yi shahada a wani harin da Isra’ila ta kaddamar a kan masaukinsa a birnin Tehran fadar mulkin kasar Iran. A cikin wata sanarwa wadda dakarun kare juyin juya halin muslunci na Iran suka fitar, sun bayyana cewa shugaban kungiyar ta Hamas Isma’ila Haniya ya […]
An gano gawarwaki da dama a Khan Younis bayan janyewar dakarun Isra’ila

Ma’aikatan Lafiya na Falasɗinu sun gano gawarwaki na aƙalla mutum 42 a Khan Younis da ke kudancin Gaza, bayan da akarun Isra’ila suka janye daga yankin, a cewar hukumomin wajen. Shugaban ofishin watsa labarai na gwamnatin Gaza Ismail Thawabta ya ce, an gano gawarwakin mutum 42 da aka kashe a cikin sa’o’i kadan da suka […]
Shugaban Hamas Isma’il Haniyeh Ya Yi Shahada A Harin Isra’ila A Kasar Iran

Shugaban bangaren siyasar kungiyar Hamas Isma’il Haniyeh ya yi shahada a wani harin ta’addanci da aka kai a birnin Tehran fadar mulkin Jamhuriyar Musulunci ta Iran Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran sun sanar da shahadar Isma’il Haniyeh shugaban ofishin siyasa na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas na Falasdinu, da kuma mamba a […]
Iran Ta Yi Allah Wadai Kan Hare-Haren Ta’addancin Yahudawan Sahayoniyya Kan Birnin Beirut

Kasar Iran ta yi Allah-wadai da kakkausar murya kan hare-haren wuce gona da iri da yahudawan sahayuniyya suka kai kan birnin Beirut Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Nasir Kan’ani ya yi kakkausar suka kan harin da jiragen saman yakin yahudawan sahayoniyya suka kai kan wani ginin zama a birnin Beirut fadar mulkin kasar Lebanon. […]
Martanin Farko Daga Kungiyar Hizbullah Kan Harin Yahudawan Sahayoniyya A Kudancin Birnin Beirut

Martanin farko da kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta mayar kan harin ta’addancin da haramtacciyar kasar Isra’ila ta kai kan yankin kudancin birnin Beirut na kasar Lebanon A cikin wata sanarwa da ya fitar a yammacin jiya Talata, wakilin kungiyar Hizbullah a majalisar dokokin kasar Labanon Ali Ammar ya bayyana cewa: Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta […]
Shugaban Kasar Iran Yana Son Ganin Duniya Ta Dauki Matakin ‘Yantar Da Al’ummar Falasdinu

Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Suna son duniya ta daukin matakin ganin an ‘yantar da al’ummar Falasdinu daga mamaya da kuma kashe-kashen gilla Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya tabbatar da cewa: Wasu masu da’awar kare hakkin bil’adama suna gudanar da mu’amala kan batun hakkin Falasdinawa a kan tubalin nuna wariyar launi da jinsi, […]
An Shirya Kai Hare-Hare Kan Sansanin Sojin Sudan Da Hedkwatar Gwamnatin Birnin Damar

An kai hari da jirage marasa matuka ciki kan sansanin sojojin Sudan da ke Rabak da kuma hedkwatar gwamnati a birnin Damar Majiyoyin soji sun ruwaito wa tashar talabijin ta Aljazeera cewa: Wani jirgin sama maras matuki ciki ya yi nufin kai hari kan sansanin sojoji a birnin Rabak, babban birnin jihar White Nile na […]