The latest news and topic in this categories.
Ana gwabza mummunan fada tsakanin sojojin Sudan da Dakarun kai daukin gaggawa a shiyar arewacin birnin El Fasher fadar mulkin jihar Darfur ta Arewa Majiyoyin da ke da alaka da
Limamin masallacin jumma’a a nan birnin Tehran ya yi allawadai da kissan kiyashin da ake yi a kauyukan kasar Sudan. Tashar talabjin ta Labarai a nan Tehran ta nakalto limamin
Ministan harkokin wajen Iran ya gudanar da zaman tarurruka masu yawa da takwarorinsa a gefen zaman taron kolin kasashen musulmi na kungiyar hadin kan kasashen musulmi a birnin Banjul fadar
Ana gwabza mummunan fada tsakanin sojojin Sudan da Dakarun kai daukin gaggawa a shiyar arewacin
Limamin masallacin jumma’a a nan birnin Tehran ya yi allawadai da kissan kiyashin da ake
Ministan harkokin wajen Iran ya gudanar da zaman tarurruka masu yawa da takwarorinsa a gefen
Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya, ya bukaci tsagaita ba tare da wani bata lokaci ba
Mataimakin Kwamandan dakarun kare juyin juya halin musulunci na Iran, Janar Ali Fadwi ya bayyana cewa; Idan har HKI ta yi kuskuren kawo wa Iran hari, to kuwa Iran din
Mutane 17 ne su ka yi shahada a yau Juma’a a Gaza sanadiyyar hare-hare da jiragen yaki da HKI ta kai a sassa daban-daban. Ma’aikatar kiwon lafiya ta Falasdinu ta
A yau Juma’a ne majiyar sojan HKI ta sanar da cewa sojojinta biyu sun mutu sanadiyyar jirgi maras matuki da aka harbo daga Iraki, ya kuma fada akan sansanin soja
Ministan harkokin Wajen Iran wanda ya isa kasar Lebanon, ya gabatar da taron manema labaru da a ciki ya bayyana cewa; A kodayaushe Iran tana goyon baya da kare mutanen
A yau Juma’a dakarun Hizbullah na kasar Lebanon sun sanar da kashe sojojin HKI da dama tare da jikkata wasu a kan iyaka da Falasdinu dake karkashin mamaya. Sanarwar ta
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya yaba da irin gagarumin aikin da sojojin kasar suka yi wajen kaddamar da harin makamai masu linzami a yankin Tel