The latest news and topic in this categories.
A safiyar yau ne Jagoran juyin juya halin Musulunci ya gudanar da taron tunawa da shugaban kasa da tawagarsa a Husainiyar Imam Khumaini. Kamfanin dillancin labaran iRNA ya habarta cewa,
Shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin zai ziyarci kasar Sin a ranakun 16 da 17 ga watan Mayu bisa gayyatar Xi Jinping, kamar yadda fadar Kremlin ta sanar a yau Talata.
Shugaba, Vladimr Putin, na kasar Rasha, ya ce zai kare yanci da hurimi da tsaron kasarsa da mutuncin gwamnatinsa. Shugaban ya bayyana hakan ne a yayin da ake rantsar da
A safiyar yau ne Jagoran juyin juya halin Musulunci ya gudanar da taron tunawa da
Shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin zai ziyarci kasar Sin a ranakun 16 da 17 ga
Shugaba, Vladimr Putin, na kasar Rasha, ya ce zai kare yanci da hurimi da tsaron
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta sanar da cewa, mummunan martanin da mahukuntan Amurka suka
Ministan kasuwanci da masana'antu na Nijar Malam Seidou Asman, ya ziyarci Iran, inda ya halarci
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya taya al'ummar Iran murnar zagayowar lokacin bukukuwan Nowruz na sabuwar shekarar hijira shamsiyya da ake amfani da itya a hukumance
Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta duniya ta fitar da wata sanarwa inda ta yi Allah wadai da sake dawo da hare-haren wuce gona da irin da Isra'ila ke yi
Dakarun Falasdinawa sun mayar da martani ga kisan kiyashin da Isra'ila ke yi wa fararen hula bayan sake dawo da yakin Isra’ila a kan al’ummar Gaza, inda suka harba rokoki
’Yan Najeriya na iya fuskantar karin farashin man fetur bayan da Matatar Man Dangote ta bayyana cewa ta daina sayar wa ’yan kasuwa man fetur a kudin Naira. Matatar, wacce
Darakta mai kula da al-amuran mata da kuma kare hakkin bil'adama a ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, Forouzandeh Vadiati, ta hadu da jakadan kasar Jamus a nan Tehran da kuma
Yan tawayen M-23 na kasar Kongo wadanda suke samun goyon bayan gwamnatin kasar Ruwanda sun kara nosawa zuwa gaba a mamayar da sukewa gabancin kasar ta Kongo. Kamfanin dillancin labaran