The latest news and topic in this categories.
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta sanar da cewa, mummunan martanin da mahukuntan Amurka suka mayar a kan zanga-zangar goyon bayan Falasdinu a kasar, ya saba wa dokokin Amurka kan
Ministan kasuwanci da masana'antu na Nijar Malam Seidou Asman, ya ziyarci Iran, inda ya halarci taron Iran da kasashen Afrika karo na biyu da aka bude a ranar 26 ga
Shugaban Hukumar Makamashin Nukiliya ta Iran (AEOI) ya ce a wani mataki na hadin gwiwa tsakanin Jamhuriyar Musulunci da Hukumar Kula da Makamashin Nukiliya ta Duniya (IAEA), kasar, ta baiwa
Shugaban Hukumar Makamashin Nukiliya ta Iran (AEOI) ya ce a wani mataki na hadin gwiwa
Kasar Malaysia, ta bukaci kasashen Larabawa da na Musulmi da su tashi haikan domin ganin
Yan takarar zaben shugaban kasa a Senegal sun kaddamar da yakin neman zabensu a ranar
A ranar Talata, nan ce 5 ga wata, Amurkawa ke zaben shugabansu na 47. A fafatawar mai zafi, Mataimakiyar Shugaban Kasa Kamala Harris ta jam’iyyar Democratic na fafatawa da tsohon
Al’ummar Amurka suna kada kuri’ar zaben shugaban kasa karo na 47, inda ake karawa a tsakanin Donald Trump na jam’iyyar Republican da kuma Kamala Haris ta jam’iyyar Democrat mai mulki.
A yau Talata ne Rasha ta harba taurarin dan’adam din guda biyu kirar Iran da su ne, “Kausar” da kuma “ Huda-huda”. Taurarin dan’adam din na Iran da aka kera
A wata sanarwa da kungiyar ta Hizbullah ta fitar ta bayyana cewa; A karkashin taimakawa Falasdinawa da kuma kare mutanen Lebanon, sun kai hari akan sansanin soja na “Doviv” ta
Dakarun rundunar “Kassam” na kungiyar Hamas sun sanar da kai jerin hare-hare akan sojojin mamayar HKI a yau Talata a arewacin Gaza. Sanrwar ta ce mujahidai sun yi nasarar kai
Kamfanin dillancin labarun “Isna” ya nakalto majiyar shari’a ta kasar Faransa tana cewa an dauke wata bafaranshiya mai suna Amira Zaita shekaru uku a gidan kurkuku saboda rajin goyon bayan