The latest news and topic in this categories.
Jiragen saman yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai wasu hare-haren wuce gona da iri kan wasu garuruwan kudancin kasar Lebanon Kamfanin dillancin labaran Falasdinu na "Wafa" ya watsa rahoton
Mataimakin sakatare Janar din kungiyar hizbullah ta kasar Labanon shaikh Na’im Qasim ya bayyana cewa martanin Hizbullah zai kasance mafi muni inda gwamntin Isra’ila ta yi gigin kai mata hari,
Mayakan kungiyar Hizbulla ta kasar Lebanon sun kai hare hare kan cibiyar na’urar Rada da kuma sansanonin HKI guda uku a arewacin kasar falasdinu da aka mamaye a jiya Litinin.
Jiragen saman yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai wasu hare-haren wuce gona da iri
Mataimakin sakatare Janar din kungiyar hizbullah ta kasar Labanon shaikh Na’im Qasim ya bayyana cewa
Mayakan kungiyar Hizbulla ta kasar Lebanon sun kai hare hare kan cibiyar na’urar Rada da
Dakarun Hashdush- Shaabi na kasar Iraki sun kaddamar da sabbin hare hare da sabbin makamai a kan HKI a dai dai lokacinda ake cika shekara guda da fara yakin Tufanul
Shugaban kasar Iran Masoud Paezeskiyan ya yi allawadai da Amurka da kuma kasashen Turai saboda goyon bayan da suke bawa HKI a kissan kiyashin da ta yi a Gaza da
Mataimakin shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sheikh Na'eem Qasim ya bayyana cewa kungiyarsa tana sane da taron dangin kasashen yamma da HKI don wargaza kungiyar, amma bata jin tsoron
Dakarun kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon sun kai farmaki kan birnin Haifa da wasu garuruwa a kasar Falasdinu da aka mamaye sa safiyar yau Talata. Kamfanin dillancin labaran Mehr na
Dubban mutane a kasashen duniya da dama ne suka fito kan tituna don nuna goyon bayansu ga mutanen kasar Falasdinu da aka mamaye da kuma mutanen Lebanon. Kamfanin dillancin labaran
Kimanin malaman Sunna 3,000 ne suka rubutawa Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei wasika, inda suke nuna godiya da goyon bayansu ga aiwatar da farmakin da Iran