Rahotanni sun bayyana cewa sanar da sabon kwamandan hedkwatar khatamul ambiya na nuna irin sabbin canje –canje da irin tsari... Read more

Dakarun Yaman sun sanar da aiwatar da wani farmakin soji da suka kai kan wani wuri mai muhimmanci na Isra’ila... Read more

Rundunar sojin Yaman ta sanar da cewa ta kaddamar da wasu manyan hare-hare a kan wasu mihimamn wurare na tsaro... Read more

Hukumar kwallon kafa ta Masar ta yi watsi da shawarar buga wasan sada zumunci da Zambia saboda masu horar da... Read more

Sakatare-Janar na Majalisar Hadin Kan Kasashen yankin tekun Farisa ya  bayyana batun kafa Isra’ila babba a matsayin Baban hadari da... Read more

Shugaban majalisar shugabancin kasar Yemen Mahdi Almashat ya bayyana cewa, yahudawan sahyuniya su dakaci daukar fansa daga al’ummar Yemen kan... Read more

Ma’aikatar harkokin wajen kasar ta yi Allah-wadai da kakkausar murya kan kisan da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ta yi wa ... Read more

Lauyoyin kare hakkin bil’adama a Argentina sun shigar da kara a gaban kotunan tarayya suna neman a kama firayim ministan... Read more

Jack Neriya, tsohon shugaban hukumar leken asirin Isra’ila a Syria da Lebanon, ya yi gargadi game da masu tunann cewa... Read more

Rahoton yahudawan sahayoniyya ya tabbatar da cewa: Gwamnatin mamayar Isra’ila ta kasa dakile hare-haren dakarun Yemen Jaridar haramtacciyar kasar Isra’ila... Read more

Dukkan mambobin Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya, in ban da Amurka, sun goyi bayan ayyana bullar yunwa mafi muni... Read more

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi ya yi Allah-wadai da matakin da Australia ta dauka na korar jakadan Tehran... Read more

Wani babban kusa a kungiyar Hamas ya yi Allah wadai da kin amincewar firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu na kin amincewa... Read more

Isra’ila ta kaddamar da wani farmaki ta sama a kan babban birnin kasar Yemen Sanaa a jiya Lahadi, inda ta... Read more

Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Aziz Nasirzadeh ya jaddada cewa, a yakin baya-bayan nan da aka kallafa wa kasarsa... Read more

Ragowar ministocin jam’iyyar New Social Contract na Netherland sun yi murabus daga gwamnati, jim kadan bayan da ministan harkokin wajen... Read more

Ya zuwa yanzu adadin ‘yan jaridan da “Isra’ila” ta kashe a Gaza ya kai 240 tun farkon yakin kisan kare... Read more

Ministan harkokin wajen Holland Casper Veldkamp ya sanar da murabus dinsa a ranar Juma’a, yana mai nuna rashin amincewa da... Read more

Rundunar Sojin Yaman ta sanar a jiya Juma’a cewa, dakarunta sun kai wani hari da makamai masu linzami a kan... Read more

A cikin wani rahoto na jaridar New York Times, ‘yar jarida Lydia Polgreen ta bayar da hujjar cewa “Isra’ila” tana... Read more