Search
Close this search box.

Falasdinawa A Yankin Yamma Da Kogin Jordan Sun Sha Akwashin Daukar Fansar Kissan Mutane 4 Wanda Sojoji HKI Suka Yi Sansanin ‘Noorushams

Kungiyoyi masu gwagwarmaya da sojojin HKI a yankin yamma da kogin Jordan sun sha alwashin daukar fansar Falasdinawa 4 wadanda sojoji HKI suka kashe, tare

Kungiyoyi masu gwagwarmaya da sojojin HKI a yankin yamma da kogin Jordan sun sha alwashin daukar fansar Falasdinawa 4 wadanda sojoji HKI suka kashe, tare da amfani da jirgin yaki wanda ake sarrafashi daga nesa a sansanin yan gudun hijira na Noorush Sham dake kusa da birnin Tulkaram a yankin yamma da kogin Jordan.

Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ya nakalto ma’aikatar kiwon lafiya ta gwamnatin Falasdina na tabbatar da wannan labarin ta kuma kara  da caewa wadanda sojojin suka kai ga shahada a wadannan hare hare sun hada da

Saed Adel Shafi, Nimr Anwar Ahmed Hamarsheh, Mohammad Yaser Raja Shehadeh, da kuma Mohammad Hassan Ghannam Kannoh.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments