The latest news and topic in this categories.
A Iran, Jagoran juyin juya halin Musulunci na kasar ne Ayatullah Sayyid Ali Khamenei zai ja sallar Juma’a a yau. Zai kuma gabatar da wani muhimmin jawabi dangane da halin
Dangane da harin makami mai linzami da Iran ta kai kan gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra’ila, shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya yi gargadi da kashedi ga Netanyahu da cewa: ya
Rundunar kare juyin juya halin Musulunci ta Iran a cikin wata sanarwa da ta fitar ta bayyana cewa: ta kaddamar da hare-hare da manyan makamai masu linzami kan Isra’ila, domin
Rundunar kare juyin juya halin Musulunci ta Iran a cikin wata sanarwa da ta fitar
Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Imam Ayatullahi Sayyid Aliyul Khaminae ya bayyana
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya ce babu daya daga cikin laifukan da Isra'ila ta
Shugaban kasar ta Jamhuriyar musulunci ta Iran Mas’ud Fizishkiyan wanda ya gabatar da ta’aziyyar shahadar
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya caccaki Faransa da sauran kasashen yammacin duniya saboda bayyana
Rahotanni daga Lebanon na cewa, kungiyar Hezbollah, na ci gaba da kara fadada ayyukanta na soji a kan yankunan arewacin Falastinu da Isra'ila ta mamaye, da kuma fuskantar yunkurin Isra'ila
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi Allah-wadai da matakin da Isra'ila ta dauka na ayyana sakatare-janar na Majalisar Dinkin Duniya a matsayin mutum maras nagarta. Esmaeil Baghaei ya
Farashin danyen mai a kasuwar duniya ya tashi sakamakon fargabar barkewar mummunan yaki a yankin Gabas ta Tsakiya. A halin da ake ciki farashin ɗanyen mai nau’in Brent ya ƙaru
Pars Today - Dakarun Jamhuriyar Musulunci ta Iran sun kai wani hari da makami mai linzami kan sansanonin soji na gwamnatin sahyoniyawan a yammacin jiya Talata, bisa tsarin kare kai
A Iran, Jagoran juyin juya halin Musulunci na kasar ne Ayatullah Sayyid Ali Khamenei zai ja sallar Juma’a a yau. Zai kuma gabatar da wani muhimmin jawabi dangane da halin
Ma'aikatar lafiya ta Lebanon ta ce akalla mutane 37 ne suka mutu, sannan sama da 150 suka jikkata a harin da Isra'ila ta kai ranar Alhamis, yayin da kasar ke