Ministocin (ECO) Sun Bukaci A Kawo Karshen Yakin Amurka Kan Iran

Ministocin sun bayyana hakan ne a wata sanarwar hadin gwiwa da suka fitar a karshen taronsu.
An Dage Zaben Sakataren Kungiyar OIF Da Shekara Guda

An dage zaben ne saboda takkadamar dake tsakanin DRC da Rwanda.
Isra’ila Da Taiwan Barazana Ne Ga Somaliya_Sheikh Mohamud

Hassan Sheikh Mohamud ya bayyana cewa Taiwan na barazana ga wanzuwar Somaliya.
Cape Verde: Shugaba José Maria, Ya Sake Lashe Zaben Kasar

José Maria Neves ya yi alkawarin samar da tattaunawa tsakanin jam’iyyun siyasa.
Shugaban Ukraine Ya Soki Magoya Bayansa

kasar ukrain ta soki magoya bayansa game da jinkiri da ake samu wajen kai mata makamai da take bukata
Tarwatsewar Jiragen Ruwa 2 Ya Haddasa Gobara A Hormuz

wasu jiragen ruwa 2 sun fashe kuma ya haddasa tashin gobara a mashigar hormuz
Ƙasashe Mambobin Francophonie Na Taronsu A Cambodia

kasashe mambobin kungiyar farancophonie na gudanar da taronsu a kasar cambodiya
Duniya Tana Bukatar Zaman Lafiya Da Yin Gyara A Kwamitin Tsaro

majalisar dinkin duniya tace duniya tana bukatar zaman lafiya da yin gyara a kwamitin tsaro
Iran Ta yi Kira Da A Samar Da Tsarin Tsaro Da Hadin Guiwar Makamashi A Yankin

iran tayi kira da a samar da tsaro ayankin da kuma hadin guiwar makamashi mai doewa
Hamas: Isra’ila Tana Shirin Kashe Falasdinawa A Gaza Da Yunwa

Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin gaza ta yi gargadin cewa HKI tana shirin samar da yunwa mafi tsanani a cikin falasdinawa a Gaza, bayan da ta rage yawan abincin tallafin da ke shigowa yankin da rabi ko fiye da haka. Tashar talabijin ta Almayadeen ta kasar Lebanon ta nakalto mai magana da yawun […]
Yemen: Kubutar Da Yankin Tekun Aden Nasara Ce Babba

Shugaban mujallar Sabaa ta kasar Yemen ya bayyana cewa, nasarar da dakarun kasar Yemen suka samu a kan saudia da kawayenta a kubutar da yankunan bakin ruwa na Tekun Aden ya zowa makiya da mamaki, amma nasarar ba shirin yau bane. Saboda sojojin San’aa sun yiwa yakin da ya kwato wadannan yankuna shiri , muna […]
An Fara Taron Francophone Na 20Th A Kasar Cambodia

An bude taron kasashe renon kasar Faransa karo na 20TH a birnin Phnom penh babban birnin kasar Cambodia, a jiya Lahadi sannan taron ya maida hankali wajen zaben sabon shugaban kungiyar. Shafin yanar gizo na labarai Africa News ya bayyana cewa, taron ya sami halattar shuwagabnnin kasashen kungiyar da kuma manya manyan jami’an gwamnatin wasu kasashe […]
Rasha: IAEA Ta Zama Mai Anshin Shatan Amurka

Jakadan kasar Rasha a hukumar IAEA mai kula da al-amuran makamashin nukliya ta duniya ya bayyana cewa hukumar IAEA ta zama mai amshin shatan kasashen yamma musamman Amurka, maimakon ta nuna adalci da rashin nuna bambamci a matsayinta na kungiya ta kasa da kasa. Mikhail Ulyunuv jakadan kasar Rasha a Vieanna ya bayyana haka ne […]
Iran: Babu Wani Hari Sai Mun Maida Martani

Iran ta ce babu wani harin da sojojin Amurka ko HKI zasu farwa kasar da su wanda bazata maida martani ba. Kamfanin dillancin labaran Tesnem na kasar Iran ya nakalto kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Esma’il Baqaei yana fadar haka a jiya Lahadi ya kuma kara da cewa gwamnatin kasar Iran tana dogaro da […]