Iran Ta yi Kira Da A Samar Da Tsarin Tsaro Da Hadin Guiwar Makamashi A Yankin

iran tayi kira da a samar da tsaro ayankin da kuma hadin guiwar makamashi mai doewa

Ministan harkokin wajen kasar iran Abbas Araqchi dake halartar taron kasashen kungiyar ECO yayi kira da a samar da wani tsari na tsaro mai dorewa da za’a dogara da shi a fadin yankin da kuma yin aiki tare a bangaren makamashi

yace hakan zai taimakawa wajen samun tabbacin samar da makamashi da kuma rage dogaro daga wasu a kasashen waje, da kuma tsayin daka wajen tunkarar matsalar yankin da ka iya kawo cikas wajen samar da makamashi

ministan warkokin wajen na iran yayi wannan bayanin ne a wajen taron majalisar ministocin ta hadin guiwar tattalin arziki to ECO a yau litinin, kuma ya bayyana farin cikinsa ga kasashen da suka yi tir da hare hare da Amurka da isra’ila suka kai wa kasar iran a wajen taron da ma sauran tarurruka da aka yi .

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted