Sojojin Iran Sun Kakkabo Jirgin Yakin Amurka MQ-1

Sojojin ruwa na kasar Iran sun bada labarin kakkabo jirgin yakin kasar Amurka samfurin US MQ-1 wanda ake sarrafa shi daga nesa ko Drons tare da amfani da tsarin garkuwan sararin samaniyar kasar mai inganci kuma na zamani, a kan garin Kuhestak a lardin Hurmuz. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya nakalto sojojin […]

An Kafa Kwamitin Kula Da Juyayin Imam Shahid (q).

Tare da umurnin jagoran juyin juya halin musulunci na kasar Iran Aya. Sayyid Mujtaba Khaminaei, shugaban ofishe mai kula da ayyukan Imam Khaminaei a nan Tehran ya bada sanarwan kafa Kwamiti wanda zai shirya juyayin shahadar Imam Khaminaei (a) a cikin watan Esfan mai zuwa. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ofishin Imam Shahid […]

Darzi: Idan Amurka Da Gaske Take Ta Daukewa Iran Takunkuman

Jakadan kasar Iran a MDD ya bayyana cewa, idan da gaske Amurka tana bukatar warware matsalolinta da JMI ta hanyar Diblomasiyya, to dole ne ta dauke dukkan takunkuman tattalin arzikin da ta dorawa JMI ta kawo karshen killacewar da suke wa kasar ta ruwa da sama da kasa ba tare da wani sharadi ba. Ta […]

Iran Ta Fara Shirin Yaki Tare Da Girka Makamai Masu Ton 2

Dakarun IRGC a nan Iran sun bada sanarwan kakkafa makamai masu linzami dauke da ton biyu na abubuwan fashewa, wanda kuma yake iya kaiwa tazarar kilomita 1,500. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto mataimakin babban kwamandan dakarun IRGC na kasa, Manjo Janar Mostafa Izadi yana fadar haka a jiya Jumma’a ya kuma kara […]

Aragchi: Rashin Hukunta Masu Laifi Barazana ce

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa amfani da karfi wanda manya manyan kasashen duniya suke yi kan wasu kasasa ba tare da amincewar MDD ba, ba zai takaita ga kasar da aka kaiwa farmaki ko aka mamaye ba, matsalar, idan ba’a magance ta ba, to zata zama barazana ga sauran kasashe […]