Ansarullah Ta Sha Alwashen Kai Hare hare Kan Saudiyya

To yanzu Yemen ta shiga cikin yaki, Sahyuniyawa sun shiga fargabar cewa tattalin arzikinsu zai shiga matsala a mashigar Babul Mandab

Wani babban jami’I a kungiyar Ansarullah ta kasar yamen yayi gargadin cewa duk wani hari da kasar saudiya za ta kai yamen to zai fuskanci mayar da martani mai karfi fiye da kowanne lokaci a baya, kuma ya jaddada cewa babu wasu cibiyoyin gwamnati da muhimman wurare a fadin kasar saudiya da zasu tsira daga […]

Sergei Lavrov Ya Fara Ziyarar Aiki A Tehran

Sergey Lavrov ministan harkokin wajen kasar Rasha ya isa birnin Tehran a yau litinin don ziyarar aiki. Kamfain dillancin labaran Isna na JMI ya bayyana cewa ziyarar  ministan ya zo ne karkashin ziyarar da suka saba yi na bin duddugin yarjeniyoyin da suka cimma a tsakaninsu a bayan da kuma ganin inda aka kwana a […]

Yahudawa Sun Kai Hare Hare Kan Jami’an Diflomasiyya

Yahudawa sahyoniyya sun kai hare hare kan falasdinawa fararen hula a yankin yamma da kogin Jordan, da kuma kan jami’an diblomasiyyar wasu kasashen Turai wadanda suka je yankin don ganewa idanunsa irin ta’asar da HKI take yi a yankin. Kamfanin dillancin labarann Tasnim na kasar Iran ya bayyana cewa yahudawan sahyoniyya yan shere wuri zaune […]

Araghchi: Macron Ba Zai Kubuta Daga Tallafawa Yaki A Iran Ba

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi y ace shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ba zai kubuce daga laifin goyon bayan Amurka kan yakin da yta farwa kasar Iran da shi ba, wannan duk tare da mummunan halin da kasarsa take ciki na rike-rikicen mutanen kasar ba. Tashar talabijan na Presstv a Tehran ya nakalto […]

Iran Ta Gargadi Amurka Da HKI Kan Wani Yaki A Kanta

manjo janar Abdullahi

Babban hafsan hafsanshin sojojin sojojin Iran Janar Ali Abdullahi ya fadawa Amurka da HKI kan cewa sojojinsa suna jiran su a kan duk wata wawata da zasu yi na fadawa kasar da Yaki. Yace idan sun yi haka zasu gamu da maida martani fiye da yakin baya. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ya […]

Harin Saudiyya Ya Kashe Tare Da Jikkata Mutum 33 A Yemen

harin Saudiyya

Ma’aikatar kiwon lafiya ta kasar Yemen ta sanar da cewa mutane 33 su ka yi shahada da kuma jikkata sanadiyyar hare-haren da Saudiyya ta kai a wani gida guda daya a garin Sa’adah,mafi yawancinsu yara ne da mata. Ita kuwa tashar talabijin din ‘almasirah’ ta bayar da labarin cewa; jiragen yakin Saudiyyar sun kai wani […]

Najeriya : Babban Hafsan Soji Ya Ziyarci Maiduguri Bayan Kisan Sojoji

babban hafsan sojan nigeria

Kwanaki kadan bayan kashe sojojin tarayyar Nigeria su 15,babban hafsan sojan kasar ya kai ziyarar aiki a Jahar Borno a jiya Lahadi. Majiyar tsaro a Borno ta ce masu ikirarin jihadi ne su ka kai hari akan wani sansanin soja tare da kona shi, bayan da su ka kashe sojoji 15 a cikinsa. Kungiyar Daular […]

Araghchi Ya Fada Wa Netayahu Cewa, Iraniyawa Suna Dakonsa

Abbas Arakci

Ministan harkokin wajen jamhuriyar musulunci ta Iran Dr. Abbas Arakci ya fada wa Fira ministan haramtacciyar Kasar Isra’ila cewa, Iraniyawa suna dakonsa. Ministan harkokin wajen na Iran ya bayyana hakan ne a matsayin mayar da martani ga Fira ministan na haramtacciyar Kasar Isra’ila, wanda kotun duniya take nema bisa laifukan yaki,bisa maganganun da ya yi […]