MDD: Da Akwai Kananan Yara Miliyan 5.8 Da Suke Rayuwa A Sansanin ‘Yan Hijira Ba Tare Da Karatu Ba

MDD ta sanar da cewa da akwai yara miliyan 5.8 da ba mu makaranta, suna rayuwa a cikin sansanonin ‘yan hijira tun daga shekarar 2025 zuwa yanzu.
Sojojin Yemen Suna Kara Kama Yankuna A Gundumar Ta’iz

A gefe daya a jiya juma’a ne dai Saudiyya ta kai wasu jerin hare-hare a gundumomin kasar ta Yemen da su ka hada San’aa da Sa’adah ta “Ta’iz.
An Kashe Mutane Fiye Da 40 A Rikicin Siyasa A Afirka Ta Kudu

Mafi yawancin wadanda aka kashe shi din ‘yan siyasa ne da kuma kungiyoyin fararen hula da kuma sarakunan gargajiya.
“Yar Wasan ” Taekwondo” Ta Iran Ta Sami Lambar Yabo Ta Tagulla A Wasannin Asiya Na Kasar Japan

Haka nan kuma ‘yar wasan ta Iran ta buga da Dayin Sang daga kasar Korea Ta Kudu, a wasan kusa da na karshe, said ai ba ta yi nasara ba, da hakan ta sa ta sami lambar yabo ta tagulla.
China Ta yi Kira Da A Girmama Hakkin Iran Na Amfani Da Nukiliya

kasar ta bukaci a girmama hakkin iran na amfani da makamashin nukiliya don ayyukan zaman lafiya
Rikicin cikin gida dana diflomasiyya waje sun yi wa Habasha Katutu

rikici ya kara kamara tsakanin habasha da makwabtanta kamar masar sudan da eretiriya
Yahudawa ‘Yan Share Wuri Zauna Sun Kashe Wani Bafalasdine

yahudawa yan share wuri zauna sun kashe wani bafalasdine dan shekara 19 bayan da suka hana a kula da lafiyarsa
Kungiyar gwamgwamar Ta Iraki Ta Yaba Alummar Kasar

kungiyar gwagwarmar ta kasar iraqi ta ce alummar kasar ba za su yi kyashin daukar mataki mafi muni ba a nan gaba
Iran: Trump Zai Iya Yin Nasara Ne Kwai A Cikin Tunaninsa

babban jami’in sojin kasar iran ya ce trump zai yi nasara ne kawai a cikin tunaninsa idan ya sake kaddamar da yaki kan kasar iran