MDD ta sanar da cewa da akwai yara miliyan 5.8 da ba mu makaranta, suna rayuwa a cikin sansanonin ‘yan hijira tun daga shekarar 2025 zuwa yanzu.
Hukumar MDD mai kula da ‘yan hijira ta ce; kaso 44% na jumillar ‘yan hira miliytan 13.1 da ake da su, kananan yara a duniya ba su zuwa makaranta.