Tunubu: An shiga Sabon Babi Na Karuwar Wadata A Najeriya

shugaban najeriya yace yan najeriya za su shiga sabon babi na karuwar wadata a najeriya
UNICEF Tayi Gargadi Game Da Makomar Matasan Labanon

hukumar UNICEF ta yi gargadi game da makomar matasan labanon saboda hare haren da isra’ila da amurka ke kai wa
Mutane 7 Sun Mutu A Wani Hari Da Aka Kai Kan kasar Siriya

akalla mutane 7 ne suka mutu a wani hari da aka kai a wata bus a tsakiyar kasar siriya
Iran Ta yi Kira Ga Kasashen SCO D su Kalubalanci Amurka

iran ta yi kira ga kasashen SCO da su kalubalanci ta’addancin amurka da isra’ila
Ficewar Amurka Daga Iraki Manuniya Ce Ta Ficewarta Daga Asiya

ficewar sojojin Amurka daga iraki daidai yake da sansanin ficewarta daga kasashen musulmi
IRGC: Dole Ne Amurka Ta Kawo Karshen Yaki Da Iran

Babban mai bawa shugaban rundunar IRGC a nan Iran ya ce yakamata Amurka ta kawo karshen yakin da take yi da Iran, don ta yi duk abinda zata yi a cikin watanni kimani 7 da suka gabata bata sami nasara a kan Iran ba. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakaltp Burgediya Janar […]
MDD Ta Ce HKI Tana Hana Kayakin Agaji Shiga Zirin Gaza

MDD ta bada sanarwan cewa hana shigowar kayakin agaji ne ya sa Falasdinawa a zirin Gaza basa samun abinci da tantuna wadanda zasu taimaka wajeb kyautata rayuwar mutanen yankin. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto kakakin babban sakataren MDD Antonio Guterre Stephane Dujarric yana fadar haka. Ya kumakara da cewa, Falasdinawa a […]
Gaza: An Sake Zakulo Gawakin Falasdinawa 105 A Gaza

A cikin binciken da ma’aikatan agaji suka gudanar na kwanaki 17 a birnin Gaza sun zakulo gawakin wasu karin Falasdinawa 105. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta bayyana cewa a jiya Laraba dangin shahidai 105 sun taro a unguwar Al-Taj na birnin Gaza don yin bankwana da shaidan bayan da aka jera sauran […]
Iran Ta Yi Watsi Cewa Amurka Ta Kori Aragchi NewYork

Wata kafar yada labarai ta kasar Amurka ta nakalto sakataren harkokin wajen Amurka Maco Rubio na cewa ya bukaci Abbas Aragchi ministan harkokin wajen Iran ya gaggauta barin NewYork shi ya sa ya fice daga kasar a ranar Litinin sabanin shirinsu. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Ofishin jakadancin Iran a MDD […]
Taliban Tace Hare Haren Pakistan Sun Kashe Mutane 9

Gwamnatin Taliban ta kasar Pakistan ta bada sanarwan cewa mutane 9 ne fararen hula suka rasa rayukansu sanadiyyar hare haren jiragen yaki na kasar Pakistan a lardun Kunar da kuma Helmand. Amma majiyar gwamnatin kasar Pakistan ta bayyana cewa ta kasi hare hare a larduna biyu ne, kuma ta kashe yan ta’adda ne 22. Bata […]
Pezeshkian: Iran Ta Dauki Matakin Dacewa Kan Mashigar Hormuz

Shugaban Kasar Iran ya tabbatar da cewa: Iran ta dauki matakin da ya dace game da mashigar tekun Hormuz A cikin wani sako da ya aike domin bikin Ranar Ruwa ta Duniya, Shugaban Kasar Iran Mas’oud Pezeshkian ya jaddada cewa ga Iran, teku ba wai kawai wani bangare ne na ruwa ba, har ma da […]
Qalibaf: Akwai Tasirin Iran A Cikin Matasalar Tattalin Arzikin Amurka

Shugaban Majalisar Dokokin Iran ya bayyana tasirin kasar Iran wajen karuwan matsin lamba kan tattalin arzikin Amurka Shugaban Majalisar Dokokin Iran kuma shugaban tawagar tattaunawa ta Iran, Muhammad Baqi’r Qalibaf, ya mayar da martani ga kalaman Sakataren Baitulmalin Amurka Scott Bisent, wanda ya yi ikirarin cewa: Tattalin arzikin Iran zai durkushe cikin makonni biyu masu […]
Iran Da Rasha Sun Tattauna Kan Batutuwan Diflomasiyya

Tattaunawa tsakanin manyan jami’an diflomasiyyar Iran da Rasha a Moscow Mataimakin Ministan Harkokin Wajen Iran kuma Shugaban Cibiyar Nazarin Siyasa da Ƙasashen Duniya, Sa’id Khatibzadeh, ya gana da Mataimakin Ministan Harkokin Wajen Rasha Sergey Ryabkov domin tattauna sabbin ci gaban da aka samu a dangantakar ƙasashen biyu da kuma tasirin da harin da Amurka da […]
Kakakin Gwamnatin Iran: Iran Ta Karbi Shawara Daga Amurka

Kakakin gwamnatin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta bayyana cewa: Kasar Iran ta karɓi shawarar da kasar Amurka ta gabatar Mai magana da yawun gwamnatin Iran Fatima Mohajirani ta tabbatar da cewa: Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araqchi ya sanar da cewa ya karbi shawara daga gwamnatin Amurka. Mohajerani ta rubuta a dandalin X a lokacin […]
Gwamnatin Pakistan Ta Kai Hari Kan Lardunan Afganistan

Mutane 22 ne suka mutu sakamakon hare-haren jiragen saman yakin Pakistan kan larduna biyu na kasar Afghanistan Gwamnatin Pakistan ta sanar da kashe mutane 22 da ta bayyana a matsayin ‘yan ta’adda” a hare-haren jiragen sama da ta kai kan yankunan kasar Afghanistan, baya ga lalata makamai da harsasai masu yawa. Wata majiyar gwamnatin Afghanistan […]