Reuters: Saudiyya Ta Ki Ba Wa Isra’ila Damar Tura Jirgin Yaki Domin Daukar Matafiyan Jirgin Fly-Dubai Da Ya Sauka A Tabuka

Wata majiyar ta fada wa kamfanin dillancin labarun “Reuters” cewa; Jirgin sama na yaki na HKI yana Shirin tashi daga Tel Aviv domin ya nufi Saudiyya ya dauko matafiya yahudawa 150 da suke cikin jirgin da ya yi saukar gaggawa.
Iran Ta Karbi Jawabin Amurka Akan Shawarar Da Ta Gabatar Na Kawo Karshen Yaki

Tashar talbijin din Almayadeen ta bayar da labarin da yake cewa; Ministan harkokin wajen Iran Abas Arakci a gana da masu shiga Tsakani na kasar Qatar a birnin Doha da marecen jiya Talata.
Kamfanin Dangote Zai Zuba Hannun Jari Na Dala Biliyan 16 A Matatar Man Fetur Ta Kasar Kenya

Kafa matatar da za ta dauki watanni 30 zuwa 40 a kammala ta,ta fara fuskantar kalubalanta daga mutanen yankin da za a yi ginin akan hakkin mallakar filaye.
Hizbullah Ta Yi Watsi Da Zargin Kasar Syria Akan Alaka Da Wata Kungiya Mai Makamai Da Aka Kama

A wani bayani da kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta fitar ta kore cewa tana da alaka da wata kungiya da ma’aikatar harkokin cikin gidan Syria ta kama mambobinta wacce kuma ta ce tana da alaka da Hizbullah din.
Shugaba Pezheshkiyan: Ta Hanyar Kasashen Yanki Ne Za A Iya Samar Da Tsaro Mai Dorewa

Shugaban kasar Iran Dr. Mas’ud Pezeshkiyan ya bayyana cewa; Sai idan kasashen wannan yankin sun yi aiki da nauyin da ya rataya a wuyansu ne za a iya samun tsaro mai dorewa a yankin tekun Pasha da kuma hanyoyin ruwa.”
Iran Da Rasha Zasu Gaggauta Aiki Tare Don Fuskantar Trump

Gwamnatin kasar Iran da Rasha zasu gaggauta aiki tare a bangaren makamashi don fuskantar takunkuman man fetur wanda Amurka ta dorawa kasar. Kamfanin dillancin labaran FarsNews ya bayyana cewa kasashen biyu zasu yi haka ne ta kwamitin hadin giwa na tattalin arzikin da ke tsakanin kasashen biyu. Labarin ya kara da cewa, ministocin man fetur […]
Iran Ta Gargadi Makobta Kan Aiki Da Natanyahu

A dai dai lokacinda labara ya watsu dangane da ziyarar aikin da firay ministan HKI Banyemin Natanyahu ya kai kasar Hadaddiyar daular Larabawa, gwamnatin kasar Iran ta gargadi kasashe makobta musamman gwamnatin Abudabi kan duk wani hadin kai da makiya saboda cutar da JMI, saboda musibar zata koma kanta ne. Kamfanin dillancin labaran IRNA na […]
Burtaniya Ta Hana Makamai Zuwa HKI Har Sau 80

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Burtania ta bada sanarwan hana lasisin aika makamai har kunshi 80 zuwa HKI don ci gaba da kissan Falasdinawa a Gaza. Kamfanin Parstoday ta nakalto IRNA na cewa, Stephen Doughly karamin ministan harkokin waje mai kula da yammacin Asia yana cewa, gwamnatin kasar Burtania ta sake hana wasu karin lasisin fitar […]
Aragchi: An Karbi Amsar Amurka Kan Bude Hurmuz

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abass Aragchi ya bayyana cewa, Iran ta karbi jawabin Amurka dangane da shawarar bude mashigar ruwa ta Hurmuz a cikin mako guda ko kwanaki 7 wanda JMI tagabatar a lokacin babban taron shuwagabannin kasashen duniya a MDD kuma nan gaba za’a tattauna a kanta a yau a nan birnin Tehran. […]
Dakarun IRGC Sun Rubutawa Amurkawa Budaddiyar Wasika

Dakarun kare juyin juya halin musulunci na kasar Iran wato IRGC sun rubuta budaddiyar wasika ga Amurkawa wadda a cikinta suka bukavesu su farka su kuma kama gaban yan siyasarsu masu cin hanci da rasha da kuma lalata dunkiyar kasarsu a yake yaken da basa da amfani. Tashat talabijan ta Presstv a nan Tehran ta […]
Shugabanin Iran Da Uzbekistan Sun Tattauna A Tsakaninsu

Shugaban kasar Iran ya jaddada aniyar kasarsa ta zurfafa dangantakarta da Uzbekistan tare da kyakkyawar manufar juna Shugaban Kasar Iran Mas’oud Pezeshkian da takwaransa na Uzbekistan Shavkat Mirziyoyev sun jaddada dangantakar abokantaka da ta ‘yan’uwantaka tsakanin Iran da Uzbekistan da kuma bukatar amfani da albarkatun da ake da su don zurfafa dangantaka da kuma bunkasa […]
Reza’i: Iran Ta Gabatar Da Shawararta, Amurka Ake Jira

Sakataren Majalisar Tsaron Kasar Iran ya bayyana cewa: Sun sanar da Amurka game da sharuɗɗan Iran, kuma da alama Trump ba zai iya yanke shawara ba Sakataren Majalisar Tsaron Kasa ta Iran, Manjo Janar Mohsen Reza’i, ya bayyana cewa: An sanar da Amurka sharuddan Iran, amma Trump ba zai iya yanke shawara ba. Ya kara […]
Akrami: Rundunar Sojin Iran Ta Shirya Tsaf Don Tunkarar Makiya

Kakakin rundunar sojin Iran ya jaddada cewa: Sojojin kasar sun shirya tsaf don gudanar da ayyukan riga-kafi idan wata barazana ta taso Kakakin Rundunar Sojin Iran Birgediya Janar Mohammad Akrami Nia ya tabbatar da cewa: Dakarun Iran sun shirya tsaf don gudanar da ayyukan riga-kafi idan akwai barazana da ke tafe. A cewar Kamfanin Dillancin […]
M.D.D Ta Ce: Takunkumi Kan Iran Cutar Da Talakawa Ne

Kakakin Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa: Takunkumin da Amurka ta kakaba wa Iran zai cutar da talakawa ne kawai Kakakin Majalisar Dinkin Duniya Stéphane Dujarric, wanda ke mayar da martani ga yakin tattalin arziki da takunkumin da Amurka ta kakaba wa Iran, ya bayyana cewa: Takunkumin yana cutar da talakawa ne kawai. A tambayar […]
Matakin Amurka Na Tilastawa Gwamnatin Sudan Tsagaita Wuta

Gwamnatin Amurka ta ƙi ba wa shugaban Majalisar Gudanar da Mulkin Soji a Suadan biza don halartar Babban Taron Majalisar Dinkin Duniya saboda kin amincewa da shawarar tsagaita wuta, wanda hakan ke nuna girman rashin jituwar da ke tsakanin ɓangarorin biyu Ƙoƙarin Amurka na tilastawa bangarorin da suke rikici da juna a Sudan yana fuskantar […]