Jawabin Shugaban Kasar Iran A Majalisar Dinkin Duniya

Shugaba kasar Iran ya jaddada cewa: Ba su jin tsoron yaƙi a fagen tsaron kasarsu kuma ba za su yi kasa a gwiwa ba wajen tattaunawa kan zaman lafiya A jawabinsa a zaman babban taron Majalisar Dinkin Duniya A yau, Shugaban kasar Iran Mas’oud Pezeshikian ya jaddada cewa: Ba za a iya tilasta wa Iran […]
Ci Gaban Jawabin Shugaban Kasar Iran A Majalisar Dinkin Duniya

A wani bangaren Jawabinsa a zaman babban taron Majalisar Dinkin Duniya Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: A fili yake waɗanda suke kiran Iraniyawa ‘yan ta’adda ya tabbata cewa: Sune ‘yan ta’adda kuma suke horar da ‘yan ta’addan duniya Shugaban kasar Iran Mas’oud Pezzekian ya bayyana cewa: “Waɗanda ke kiran Iran ‘yan ta’adda, su kansu […]
Sharhi Bayan Labarai: Jawabin Dr Pezeshkiyan A MDD

Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka sharhin bayan labarammu zai yi magana a kan jawabin shugaban kasar Dr Masoud Pezashkiyan a babban zauren MDD a ranar Laraba, wanda ni tahirmin zan karanta. ///…A ranar laraba 23 ga watan satumba na shekara ta 2026 ne shugaban kasar Iran Dr Masoud Pezeshkiyan, ya gabatar da jawabi […]
Pezeshkian: Taya Saudiyya Murnar Ranar Kasa Ta Masarautar

Shugaban Kasar Iran ya taya Sarkin Saudiyya da Yarima Mai jiran gado na kasar murnar ranar kasa ta Masarautar Shugaban kasar Iran Mas’oud Pezeshkian ya taya sarkin Saudiyya da yarima mai jiran gado murna a ranar kasa ta Masarautar, yana mai bayyana fatansa na cewa dangantaka tsakanin kasashen biyu za ta shaida ci gaba a […]
Araqchi Ya Gana Da Takwaransa Na Faransa A New York Na Amurka

Ministan Harkokin Wajen Iran ya gana da takwaransa na Faransa a gefen zaman taron Majalisar Dinkin Diniya Ministan Harkokin Wajen kasar Iran Abbas Araqchi, wanda a halin yanzu yake ziyara a birnin New York don halartar tarukan shekara-shekara na Babban Taron Majalisar Dinkin Duniya, ya gana da takwaransa na Faransa, Jean-Noël Barrot da yammacin Talata. […]
Araqchi: Iran Tana Kare Ikon Kasarta Ne Da Muradunta

Ministan Harkokin Wajen Kasar Iran ya jaddada kudurin Iran na kare ikon kasarta da muradunta Ministan Harkokin Wajen Kasar Iran Abbas Araqchi ya gana da Ministan Harkokin Wajen Azerbaijan Jeyhun Bayramov a ranar Talata da rana a matsayin wani ɓangare na shawarwarin da yake ci gaba da yi da ƙasashen da ke halartar taron shekara-shekara […]
Baqa’i: Iran Da Amurka Sun Tattauna Bisa Shiga Tsakanin Qatar

Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Kasar Iran ya bayyana cewa: An gudanar da tattauawa tsakanin Iran Amurka ta hanyar mai shiga tsakanin kasar Qatar Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen kasar Iran Isma’il Baqa’i ya sanar da cewa: Tawagar Iran da ke birnin New York ta bayyana a sarari sharuɗɗa da matsayin kasarta ta hanyar mai shiga tsakani […]
Sanatan Amurka: Barazanar Murkushe Iran Laifin Yaki Ne

Sanatan Amurka ya bayyana cewa: Barazanar shugaba Donald Trump ga Iran laifi ne na yaki Wani Sanata a Amurka ya mayar da martani ga kalaman Trump masu ban tsoro game da Iran. Kamfanin dillancin labarai na Mehr ya ruwaito cewa: Sanata Bernie Sanders na Amurka ya tabbatar a wani rubutu a wani dandalin sada zumunta […]
kungiyar NLC Ta Goyi Bayan Bukatar Ma’aikatan Najeriya

kingiyar kwadago ta najeriya ta nuna goyon bayan bukatar rage farashin man fetur da karin albashi
Sojojin Isra’ila Na ci Gaba Da Rusa Gidajen Falasdinawa

sojojin isra’ila na ci gaba da kai hare-hare a yankunan falasdinawa da rusa gidajensu
Iran Ta Bukaci Kasashen Makwabta Da Su Lura Da Matsalolin Tsaro

ministan harkokin wajen iran ya gana da takwarorinsa na kasashen iraki faransa da jamus
Sojojin Yamen Sun Harbor Jirgin Yakin Saudiya A Yankin Mokha

dakarun sojin kasar yamen sun kakkabo jirgin yakin kasar Saudia dake kai musu har
Iran: Har Yanzu Jiragen Samanta Na ci Gaba Da Zirga Zirga

iran tace duk da takunkumin amurka jiragen samanta na ci gaba da zirga zirgan kasashen waje
Ministan Harkokin Wajen Cuba Ya Mayar Wa Da Shugaban Kasar Amurka Martani

Bruno Eduardo Rodríguez ya kuma ce; Karairayin da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi a MDD ba za su sauya gaskiyar dake kas aba, na kasantuwar Cuba kasa mai cikakken ‘yanci da cin gashin kai.:
Shugaban Kasar Iran Ya Sauka A Birnin New-York Domin Halartar Taron Babban Zauren MDD

A jiya Laraba ne dai jirgin shugaban kasar ta Iran ya sauka filin saukar jiragen sama na “John F. Kennedy” a birnin New-York domin halartar taron shekara-shekara na babban zauren MDD,inda ya sami tarbar jakadan jamhuriyar musulunci a Majalisar Gulam Hussai Durzi.
Shugaban Kasar Amurka Ya Lissafa Laifukan Yakin Da Yake Son Aikatawa Akan Iran A Gaban MDD

Shugaban Kasar Amurka Ya Lissafa Laifukan Yakin Da Yake Son Aikatawa Akan Iran A Gaban MDD