Shugaban Kasar Iran Zai Tafi Taron Majalisar Dinkin Duniya

Shugaban Kasar Iran zai ziyarci Majalisar Dinkin Duniya da ke New York na tsawon kwanaki biyar Darakta Janar na Sashin Hulɗa da Jama’a na Ofishin Shugaban Ƙasar Iran ya bayyana cewa tafiyar Shugaba Mas’oud Pezeshkian ta kwanaki biyar zuwa Majalisar Ɗinkin Duniya za ta fara gobe, Talata. Amurka ta ƙi ba wa tawagar manema labarai […]
Rundunar IRGC Tana Shirye Domin Yin Dogon Yaki Da Makiya

Kakakin Rundunar Tsaron Juyin Juya Hali ya bayyana cewa: A shirye suke don tunkarar dogon yaki a kowane lokaci Kakakin Rundunar Tsaron Juyin Juya Halin Musulunci (IRGC), Birgediya Janar Hossein Mohebi, ya bayyana cewa: “Yaƙin bai ƙare ba; yana ci gaba da gudana, kuma rundunar IRGC a shirye take don tunkarar yaƙi mai tsawo; ta […]
Rundunar ‘Yan Sandan Iran Ta Ce Tana Shirye Ta Kalubalanci Makiya

Kwamandan rundunar ‘yan sandan Iran ya jaddada cewa: Duk wani hari daga abokan gaba za a mayar da martani mai karfi Babban Kwamandan Rundunar Tsaron Iran na ‘Yan Sanda ya tabbatar da cewa: Matakan Tsaro suna aiki a matsayin abin koyi na kare kasa, wanzar da zaman lafiya da kuma aminci, yana mai jaddada shirin […]
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Cin Zarafin Falasdinawa

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta yi Allah wadai da laifukan da kungiyar ‘yan Sahayoniyya ke aikatawa kan Falasdinawa Ma’aikatar Harkokin Wajen kasar Iran ta fitar da wata sanarwa tana yin Allah wadai da laifukan da kungiyar ‘yan Sahayoniyya ke aikatawa kan al’ummar Falasdinawa. Sanarwar ta ce: “Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana yin tofin Allah […]
‘Yan Bindiga Sun Kashe Wani Jami’in Tsaron Iran A Garin Iranshahr

Wani jami’in tsaron Iran ya yi shahada sakamakon hari da makami da aka kai masa a garin Iranshahr da ke lardin Sistan and Baluchestan Rahotonni sun watsa rahoton cewa: Wani gungun mahara ‘yan ina ga kisa sun farma wani wani jami’in tsaro a safiyar yau da harbi da bindiga yayin da yake bakin aiki a […]
Mutane 4 Sun Jikkata Saboda Fashewar Bom A Garin Aleppo Na Kasar Syria

bama bamai sun tashi sun jikkata mutane 4 a kasar siriya
Kashim Shettima Ne zai wakilci Najeriya a babban taron M D D

mataimakin shugaban najeriya ne zai wakilci kasar a taron babban zauren majalisar dinkin duniya karo na 3
Alummar Falasdinu Sun yi Tir Da Isra’ila Na Iko Da wurare Musulmi

ma’aikatar da wuraren tarihi na falasdinu ya yi tir da kokarin kwace ikon kula da wurare masu tsarki na musulmi
Gwamnatin Trump Na shirin Kakabawa Kotun ICC Takunkumai

gwamnatin amurka na kokarin kakabawa kotun Icc takunkumai masu tsauri
IRGC:Idan Amurka Ta Sake Kai Kawo Hari Za ta Canza Makaman Yakinta

dakarun kare juyin musulunci sun ce zasu canza makaman yakinsu idan Amurka ta sake kawo hari
17-Al-Adu Da Ci gaban Addinin Musulunci A Tarihi

17-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka, barkammu da sake saduwa cikin shirimmu na Al-adu da ci gaban addinin musulunci a tarihi, shirin da ke kawo muku irin ciki gaban da addinin musulunci da musulmi suka samu tun bayan bayyanarsa zuwa yau, wanda ni Tahir Amin nake kawo muku sau guda a ko wane mako. […]
Abbas Aragchi Ya Kama Hanyar New York Don Halattar UNGA Na 81

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya kama hanya zuwa birnin NewYork Na kasar Amurka don halattar taron babban zauren MDD na shekara shekara karo na 81. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran na cewa a kan hanyarsa ta zuwa New York Aragchi zai yada zango […]
Iran Ta Kakkabo Jirgin Yakin Amurka Samfurin MQ-1 A Kudancin Kasar

Dakarun karare sararin samaniyar JMI sun bada labarin kakkabo jirgin yakin Amurka samfurin MQ1 a sararin samaniyar lardin Hurmuzghan a yau da safe. Kamfanin dillancin labaran Irna na kasar Iran ya nakalto dakarun na cewa, wannan jirgin yana da matukar muhimmanci ga Amurkawa, saboda irin aikin da suka yi da shi a kasar Afganistan na […]
Qalibaf Ya Gargadi Amurka Kan Yanda Take Hulda Da Iran

Kakakin majalisar dokokin kasar Iran Mohammad Baqir Qalibaf ya ja kunnen Amurka dangane da yanda take mu’amala da JMI al-hali sun ganin yanda Amurkawa sun kasa hakuri kan tsadar man fetur wanda farashinsa ya tashi a kasar saboda rufa mshigar ruwa ta Hurmuz. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Qalibaf yana fadar […]
Shugaba Trump Yace Zai Gana Da Shugaban Kasar Iran A New York

A wani labarin kuma shugaban kasar Amurka Donal Trump ya ce zai gana da shugaban kasar Iran Dr Masoud Pezeshkiyan a birnin NewsYork saboda kawo karshen tsadar man fetur wanda rufewar mashigar ruwa ta Hurmuz ta jawao. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran, ya ce bayyana cewa shugaban bai bayyana yanda ganawar zata kasance […]
Yemen Tace Saudiya Ta Kai Hare Hare Har 760 Kan Kasar

Kakakin sojojin kasar Yemen ya bayyana cewa tun fara yaki na baya bayan nan jiragen yakin saudiya sun kai hare hare hae sau 760 a duk fadin kasar amma duk da haka wannan bai hana dakarun Amsarallah ci gaba da kuma samun nasara a kansu ta ba. Kamfanin dillancin labaran Irna na kasar Iran ya […]