Rahotanni sun bayyana cewa gamnatin Donald trump tabada rahoton cewa tana shirye shiryen kakakaba takunkumi kan babbar kutun duniya mai hukumta manyan laifuka da zai kawo cikas ga kudaden shigarsa da kuma harkokinsu nay au da kullum
Jaridar wal street journal ta bada rahoto a jiya lahadi cewa mataken takunkumin da ake shirin kakakaba wa zasu hana mafi yawancin mua’amala da kotun ke yi a birnin hegue bayan an bada waadin watsanni shida zuwa bakwai na sassauci
Irin wannn mataki zai nuna irin girman yakin da Washington ke yi kan kotun , inda za a mayar da hankali a kanta mai makon kan alkalai komasu gabatar da kara daban daban
Shugaban kotun na ICC da babban mai shigar da karat un a kwanakin baya sun yi gargadin cewa takunkumin da zaa kakabawa kotun zai cutar da karfin kotun na samar fasahar yada bayanai da ayyukan inshore gudanar da bincike da kuma biyan albashi ga ma’aikata amurkawa