Nigeria: An Tura Jami’an Tsaro Zuwa Birnin Minna Bayan Mutuwar Masu Hako Ma’adanai

Kwana daya bayan mutuwar masu hako ma’adanai a hannun jami’an tsaro na farin kaya ( Civil Defence) a birnin Minna na jihar Niger, mutane sun hau kan titi domin yin zanga-zangar nuna kin amincewa da abinda ya faru.
Iran: Jerin Gwano Mafi Girma Na Mayaka 313,000 A Tehran

Jerin gwanon dubban daruruwan mayakan Iran