Denmark Ta Aike Da Sojojinta Zuwa Yankin Greenland

kasar denmark na kara tabbatar tsaro a yankin green land don tunkarar Amurka
Harin Da Iran Takai A Sansanin Sojin Amurka A Kuwait Yayi Barna

harin iran yayi mummunar barna a hadaddiyar daular larabawa
Iran Ta Bukaci Mdd Tayi Tir Da Harin Da Amurka Takai A Kasar Iran

hare haren da amurka ta kai kan gidan biki a kudancin iran keta dokokin kasa da kasa ne
HKI : Zasu Kori Falasdinawa Daga Gaza Ta Kowanne Hali

shirye-shiyen da isra’ila ke yi na korar falasdinawa daga gaza da goyon bayan Amurka
Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 215

215-Assalamu alikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmi na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin al-kur’ani mai girma ko kuma cikin wasu littafan. Da fatan masu sauraro zasu kasance tare da mu a cikin shirimmu na yau. ////…Madallah, Masu sauraro idan kuna tare […]
Kissoshin Rayuwa: Sirar ImamAl-Hassan (a) 216

216-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa cikin shirimmu na kissoshin rayuwa, shiri wanda yake kawo maku kissoshin wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma ko wasu littafan da fatan masu sauraro zasu kansance tare da mu a cikin shirimmu na yau. ///… Madalla, masu sauraro idan kuna tare da mu […]
Al-Adu Da Ci Gaban Addinin Musulunci A Tarihi 16

16-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na Al-adu da ci gaban addinin musulunci a tarihi, wanda ni tahir amin nake kawo maku sau guda a ko wani mako. Da fatan zaku kasance tare da mu. ///..Madalla, masu sauraro idan kuna tare da mu a cikin shirimmu da […]
Iran: Jada Baya Daga Gwagwarmaya Da Makami Faduwace

Shugaban majalisar dokokin kasar Iran Muhammad Bakir Qalibaf ya bayyana cewa, tattaunawa da makiya, wani nau’i ne na gwagwarmaya da makiya, amma dakatar da yakar su da makami kwatakwata faduwa ne a yankin. Kamfanin dillancin labaran IRNa na kasar Iran ya nakalto Qalibaf yana fadar haka ne a lokacinda yake ganawa da jami’in hulda da […]
Iraki: Idan Sojojin Amurka Sun Wuce Wa’adi Zamu Kashesu

Daya daga cikin kungiyoyi masu gwagwarmaya a kasar Iraki ta bayyana cewa idan Amurka ta kuskura ta tsallaka ranar da aka sanya zata fidda sojojinta gaba daya daga kasar Iraki, dakarunta zasu kai mata hare hare. Tashar talabijan ta Presstv a nan kasar Iran ta nakalto Sheikh Akram Al-Kaabi shugaban kungiyar Harkatu Hezbullah Annujaba yana […]
Jamus Ta Ta Sayarwa HKI Makamai Na Dalar Amurka Miliyon $930

Gwamnatin kasar Jamus ta amince da sayarwa HKI makamai wadanda zata ci gaba da amfani da su don kissan Falasdinawa a Gaza, wadanda kimarsu ya kai dalar Amurka miliyin $930. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Jaridar Der Spiesge wacce ta bada wannan labarin a jiya Laraba, ta kara da cewa, Berlin […]
HKI Zata Kori Mutanen Gaza, Tare Da Umurnin Trump

Ministan yaki na HKI Israel Kantz ya bayyana cewa gwamnatin HKI zata kori falasdinawa daga Gaza ta ta waye hanya hakan zai yi. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Katz yana fadar haka a wani taro wanda kafar yada labarai ta Ynet da kuma Jaridar Yedioth Ahronoth suka shirya a jiya Laraba. […]
Iran: Soki Ga UNICEF Kan Shiru Game Da Kashe Masu Bikin Aure

Iran ta soki shirun da Asusun UNICEF ya yi game da laifukan da Amurka da kungiyar ‘yan Sahayoniyya suka aikata kan yaran Iran Wakilin Iran a Majalisar Dinkin Duniya ya soki taron Hukumar Gudanarwa ta Asusun UNICEF saboda shirun da Asusun ya yi game da laifukan da Amurka da ‘yan Sahayoniyyar Isra’ila suka aikata kan […]
Iran: Tofin Allah Tsine Kan Harin Amurka Ga Masu Bikin Aure

Mataimakiyar Shugaban Kasar Iran ta bayyana cewa: Harin da Amurka ta kai wa wani taron daurin aure a gundumar Sirik laifi ne da ya shafi bil’adama Mataimakiyar Shugaban Kasa kan Harkokin Mata da Iyali a Iran, Zahra Behrouz Azar, ta bayyana harin da aka kai kan wani taron bikin aure a Sirik (kudancin Iran), wanda […]
Baqa’i: Ba A Musun Harin Amurka Kan Fararen Hula A Iran

Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: Harin Sirik ba labari bane… har ma farfagandar Amurka ba ta musanta kai harin kan fararen hula ba Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Isma’il Baqa’i, yayin da yake magana kan musantawar da kakakin Rundunar Tsaron Amurka (CENTCOM) ya yi game da harin da aka kai wa gudumar […]
Dan Siyasar Turai Ya Soki Yammaci Kan Ta’asar Amurka A Iran

Wani ɗan siyasa ɗan ƙasashen Turai ya soki shirun da ƙasashen yamma suka yi game da laifukan da Amurka ta aikata a kan Iran Tsohon dan Majalisar Tarayyar Turai Mike Wallace ya soki shiru da rashin daukar mataki na jami’an kasashen Yamma game da laifukan Amurka da ta’addancinta a kan Iran, yana mai kiransu abin […]
Hatsarin Mota Ya Yi Sanadin Mutuwar Mutane 22 A Masar

Kifewar wata motar bas a kudancin Sinai na kasar Masar ta yi sanadiyyar mutuwar mutane 22 tare jikkatan wasu 28 na daban Ma’aikatar Lafiya ta kasar Masar ta watsa rahoton cewa: Mutane 22 sun mutu yayin da wasu 28 na daban suka jikkata, a lokacin da wata motar bas ta fasinja ta kife a Jihar […]