Dan Siyasar Turai Ya Soki Yammaci Kan Ta’asar Amurka A Iran

Wani ɗan siyasa ɗan ƙasashen Turai ya soki shirun da ƙasashen yamma suka yi game da laifukan da Amurka ta aikata a kan Iran Tsohon

Wani ɗan siyasa ɗan ƙasashen Turai ya soki shirun da ƙasashen yamma suka yi game da laifukan da Amurka ta aikata a kan Iran

Tsohon dan Majalisar Tarayyar Turai Mike Wallace ya soki shiru da rashin daukar mataki na jami’an kasashen Yamma game da laifukan Amurka da ta’addancinta a kan Iran, yana mai kiransu abin tausayi.

Dan siyasar Ireland ya rubuta a shafin sada zumunta na X a ranar Laraba da yamma: “Amurka ta kai hari kan wani bikin aure a Iran. A martanin da ta mayar, Iraniyawa sun kai hari kan sansanonin sojojin Amurka a yankin Tekun Farisa.”

Ya kara da cewa: “‘Yan siyasa da kafofin watsa labarai na kasashen Yamma ba za su iya la’antar ta’addancin Amurka ba. Saboda suna da tsoro.”

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted