Ganawar Ministocin Iran Da China A Kyrgyzstan

Ministan Harkokin Wajen Iran ya tabbatar wa takwaransa na China kudurin Iran na kare ‘yancinta da kuma mutuncin yankinta daga hare-haren ta’addanci Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi wanda ya ziyarci kasar Kyargyzistan domin halartar taron kolin kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai (SCO), ya gana da takwaransa na kasar China Wang Yi. A yayin […]
An Gudanar Da Zama Tsakanin Iran Da Oman Kan Mashigar Hormuz

An gudanar da tattaunawa ta fannin fasaha tsakanin Iran da Masarautar Oman game da Mashigar Hormuz Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran, Isma’il Baqa’i, ya sanar da cewa: Tattaunawar da aka gudanar a birnin Tehran tsakanin Iran da Masarautar Oman game da Mashigar Hormuz ta kasance mai amfani da kuma samar da sakamako mai kyau. Dangane […]
Kakakin Tsaron IRGC Ya Bayyana Hasarar Da Suka Yi Wa Amurka Cikin ‘Yan Kwanakin Nan

Kakakin rundunar tsaron juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa: Sun lalata jiragen yaki da na helikopta na Amurka guda 11 da kuma jiragen sama marasa matuka guda 17 a yayin yakin da ya dauki tsawon kwanaki 15 Brigadier Janar Hussein Mohebbi, kakakin rundunar tsaron juyin juya halin Musulunci ta Iran ya sanar da cewa: […]
Tsagerun Yahudawan Sahayoniyya Sun Kona Masallatai Biyu

Tsagerun Yahudawan Sahayoniyya ‘yan kaka gida sun kona wasu masallatai biyu Tsagerun Yahudawan Sahayoniyya ‘yan kaka gida a yau Lahadi, sun kona wasu masallatan Falasdinawa guda biyu a biranen Nablus da Tulkarm da ke arewacin gabar tekun Yammacin Kogin Jordan. A gefe guda kuma, sojojin mamayar Isra’ila sun fara wani kamfe na kama Falasdinawa da […]
Al’ummar Tunusiya Sun Yi Zanga-Zangar Neman Murabus Din Shugaban Kasar

Al’ummar Tunusiya sun gudanar da zanga-zangar neman shugaban kasar Qais Sa’id da ya sauka daga kan mulkin kasar Dubban ‘yan kasar Tunisiya sun gudanar da zanga-zanga a ranar Asabar a kan titin Habib Bourguiba da ke tsakiyar birnin Tunis don nuna rashin amincewarsu da tabarbarewar tattalin arziki da rayuwa da kuma abin da suka kira […]
Gobara Tana Ci Gaba Da Lakume Dajuka A Kasashen Duniya Masu Yawa

A kasar Spain dake nahiyar turai mahukuntan kasar sun shelanta halin-ko-ta-kwana tun a jiya Asabar bayan da gobarar da kufce daga hannun masu kashe ta. Mafi yawancin gobarar ta kasar Spain tana tashi ne a kusa da babban birnin kasar Madrid, wacce aka bayyana da cewa; Ita ce mafi muni a tsawon tarihin wannan kasar.”
Amurka Ta Ki Yarda Ta Yi Furuci Da Cewa; Iran Tana Da Karfi

Muhammad Sharqawi wanda malami ne a jami’ar Goerge Mason ya ce;Amruka ta ki yarda da cewa Iran ta zama kasa mai karfi. Malamin na jami’ar Goerge Mason ya kara da cewa; A tsakanin dukkanin sugabannin Amurka Barrack Obama ne kadai ya yarda da cewa, lallai Iran kasa ce mai karfi, don haka ya yi yarjejeniya […]
Shugaban Kasar Senegal ya kafa sabuwar jam’iyyarsa ta Siyasa

Shugaban kasar Senegal Bassirou Diomaye faye ya kaddamar da sabuwar jam’iyyarsa ta siyasa a jiya Asabr. Wannan matakin dai ya biyo bayan sabanin da ya kunno kai ne a tsakaninsa da tsohon Fira Minista Usmanu Sanko a karkashin jam’iyyarsu ta “Pastef”. Wannan sabanin ne ya sa shugaban kasar ya sauke Sonko daga kan mukaminsa na […]
IRGC: Babban Bala’i Ne Zai Fada Wa “Isra’ila” Idan Yaki Ya Sake Barkewa

Babban Bala’i Ne Zai Fada Wa “Isra’ila” Idan Yaki Ya Sake Barkewa
Iran Ta Rattaba Hannu Kan Yarjeniyoyi 25 A Taron SCO A Kyrkyzystan

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya dawo Tehran a safiyar yau Lahadi, bayan taron kungiyar kasashen ‘ Shanghai Cooperation Organization (SCO), a birnin Cholpon-Ata, Kyrgyzstan daga ranar Alhamis 23 ga watan Juli shekara ta, 2026 da ta gabata. Kamfanin dillancin Labaran IP na kasar Iran ya bayyana cewa ministan a jawabin da ya gabata […]
Aragchi Ya Zanta Da Jami’a Mai kula Da Al-Amuran Harkokin Waje Na Tarayyar turai EU

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya tattauna da jami’a mai kula da al-amuran harkokin wajen na tarayyar Turai EU Kaya Kalas ta wayar tarho inda bangarorin biyu suka tattauna kan abubuwan da suke faruwa a yankin yammacin Asia da kuma a fagen kasa da kasa. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran , […]
IRGC: Yawan Amurkawa Da Iran Ta Halaka Bayan Sabawa MoU Islamabad Ya Wuce 200

Kakakin rundunar kare juyin juya halin musulunci a nan kasar Iran ya bada sanarwan cewa, Amurkawa da suka halaka a fafatawar sojojin Amurka da Iran a cikin kwanaki 13 da suka gabata sun wuce 200. Kamfanin dillancin labarab Tasnim na kasar Iran ya nakalto Janar Hussain Mohibbi kakakin IRGC yana fadar haka a wata hira […]
IRGC Ta Bayyana Yawan Asarorin Da Ta Yi Amurka A Yakin Makonni Kimani 2 Da Suka Gabata

Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto kakakin dakarun kare juyin juya halin musulunci a nan Iran Janar Hussain Mohibbi yana cewa a cikin makonni kimani biyu da suka gabata, wato daga ranar 6 zuwa 22 ga watan Yulin da muke ciki, bayan da Amurka ta sabawa takardan fahintar juna ta Islamabad, sojojin […]
Iran Tace Babu Mafita A Yaki Tsakanin Yamen Da Saudiya

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Esmail Baghaei ya bayyana cewa rikici tsakanin yemen da Saudi aba za’a iya warware shi a yaki ba, don haka yayi kira ga bangarorin biyu su koma kan teburin tattaunawa. Kamfanin dillancin labaran Mehr News na kasar Iran ya nakalto Baghaei yana fadar haka, a jiya Asabar ya kuma […]