Gaza: An Sami Shahidai 10 A Yankin Gaza Sanadiyyar Hare-haren HKI

Rahotanni daga yankin Gaza suna cewa a yau Talata Falasdinawa 10 sun yi shahada daga cikinsu da akwai karamin yaro da mace, kamar kuma yadda aka sami wadanda su ka jikkata. Majiyar asibitocin yankin na Gaza sun tabbatar da shahadar mutane 10 da kuma jikkatar wasu da dama sanadiyyar hare-haren da sojojin HKI ta kai […]
Macky Sall Ya Kara Himmar A Neman Zama Babban Sakataren MDD

Tsohon shugaban kasar Senegal Macky Sall zai koma kasarsa domin haduwa da shugaba mai ci Bassirou Diomaye Faye a karon farko, saboda ya sami goyon baya a kokarinsa na ganin an zabe shi a matsayin babban magatakardar MDD. Ziyarar ta tsohon shugaban kasar za ta zama irinta ta farko tun a shekarar 2024 bayan rikicin […]
Kungiyar EU Ta Hana Sayen Zinariyar Sudan Domin Rage Ruruwar Wutar Yaki

Kungiyar tarayyar turai ta dauki wannan matakin na saye da shigar da zinariyar da ta fito daga kasar Sudan domin rage yadda wutar yaki take ci gaba da ruruta. Matakin da aka sanar da shi a jiya Litinin ya kunshi saye, jigila, aikewa da sanadarorin “Mercury” da ” Cyanide” zuwa kasar Sudan da su ne […]
Iran : ‘Yan majalisa sun bukaci Daukar Fansar Jinin Shahidai

A yau Talata ne dai ‘yan majalisar shawarar musulunci ta Iran su ka fitar da bayani da a ciki su ka bayyana wajabci daukar fansar jinin shahidai akan wadanda su ka tafka laifukan kashe su, tare da kuma da yin kiran a tsara yadda za a yi hakan. Haka nan kuma ‘yan majlisar shawarar musuluncin […]
Shugaban kungiyar Tarayyar Afrika Ya Fara ziyara a kasar Mali da nufin daidaita alaka

Shugaban kungiyar Tarayyar Afirka Mahmoud Ali Youssouf, ya fara ziyarar aiki ta kwanaki biyu a birnin Bamako fadar gwamnatin Mali, wadda ya fara a ranar 12 ga watan Yuli, a matsayin ziyara irinta ta farko da wani babban jami’in kungiyar ya kai kasar ta yankin Sahel. Tun a watan Yunin shekarar 2021, kungiyar Tarayyar Afirka […]
Kungiyar Hamas Ta Soki Isra’ila Game Da Kokarin Bai wa Matsugunnan Giv’at Ze’ev Matsayin Birnin

Kungiyar gwagwarmaya ta hamas ta yi tir da matakin da HKI ta dauka na bai wa mastugunan yahudawa yan share wuri zauna na Giv’at Ze’ev dake gabar yammacin kogin jodan a arewa masu yammanci birnin Qudus da ta mamaye matsayin birnin. A cikin wani bayani da ta fitar a jiya litinin kungiyar hamas tace wannan […]
Yan Jam’iyar Demukrat Sun Tir Da Sabon Yakin Da Trump Ya Kaddamar Kan Kasar Iran

Wasu mambobi a jamaiyar Demucrat a majalisar congress din Amurka sun yi Allah wadai da duk wani yunkurin sake bude wani sabon yaki da ya sabama doka akan kasar Iran, kuma sun gargardi shugaban Amurka Donald Trump na sake kaddamar da wani yaki da ya sabama doka da jamhuriyar musulunci ta iran domin zai zamo […]
Shugaban Amurka Donald Trump Ya Goyi Bayan Harin Da Kasar Saudiya Ta kai Kan Kasar Yamen

Wasu jami’an Amurka guda biyu sun bayyana cewa Donald Trump ya sanar da goyon bayansa ga yarima mai jiran gado na kasar saudiya Mohammad bin salman game da matakin soji da ya dauka kan filin saukar jiragen sama na birnin sana’a a kasar Yamen don hana tawagar kungiyar Ansarullah da ta je kasar iran sauka […]
Dakarun Kare Juyin Musulunci Na Iran Sun Kai Hari Da Makami mai Linzmi A Sansanin Amurka Dake Bahrain Da Jodan

Rahotannin sun nuna cewa dakarun kare juyi musulunci na iran IRGC ta bayanna cewar dakarunta sun kai harin mayar da martani kan muhimman wuraren soji na Amurka a sansaninta dake Baharain, da ya hada da babbar hedkwatarta ta biyar , Haka kuma sun kai hari da makamin mai linzimi kan sansaninta dake kasar Jodan a […]
Dakarun IRGC Reshen Ruwa Sun Cilla Makamai Kan Jiragen Dakon Danyen Mai Guda Biyu A Hurmuz

Dakarun kare juyin juya halin nmusulunci IRGC reshen ruwa ko Navy sun bada labarin cilla makamai kan kataparen tankunan dakon danyenman fetur guda biyu a mashigar ruwa ta Hurmuz a jiya Litini, bayan da suka rudu da umurnin Amurka na su wuce ta mashigar ba tare da neman izini daga sojojin Iran a yankin ba. […]
Aragchi: Iran Ce Mai Iko Da Mashigar Ruwa Ta Hurmuz Har Abada, Karban Kashi 20% Yayi Yawa

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya mayarwa shugaban kasar Amurka Donal Trump martani dangane da fadinsa, kan cewa zai kwace iko da mashigar ruwa ta Hurmuz ya kuma karbi haraji na kasha 20% na dukkan kayakin da jiragen ruwa masu wucewa ta mashigar suke dauke da su. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar […]
Ministocin Tarayyar Turai Sun Bayyan Fuska Biyu Dangane Da Yakin Amurka A Kan Iran

Jami’a mai kula da al-amuran harkokin wajen tarayyar turai Kaja Kallas ta zargi Iran da sabawa takardan fahintar juna tsakanin ta da Amurka wanda ya kawo karshen yaki a tsakaninsu. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Kallas na cewa EU a shirye take ta tabbatar da cewa an aiwatar da yarjeniyar ta […]
Makaman Yemen Sun Fada Kan Tashar Jiragen Sama Na Abha Da Ke Kasar Saudiya

Sojojin kasar Yemen sun cilla makamai masu linzami da makaman Drones kan tashar jiragen sama na Abha da ke yammacin kasar ta saudiya, bayan luguden wuta wanda jiragen yakin kasar Saudia suka yi kan tashar jiragen sama ta Sana’a a jiya don hana kayakin agaji isa birnin San’a daga Tehran. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na […]
Najeriya: Dangote Ya Fara Saida Tataccen Man Fetur Da Dalar Amurka

Matatar man fetur da gas ta Dangote a tarayyar Najeriya ta fara sayar da man fetur da dangoginsa da dalar Amurka, ta kuma daina karban naira na Najeriya. Jaridar Daily Trust ta Najeriya ta nakalto majiyar kamfanin dangote na cewa ya dauki wannan matakin ne saboda yanda chanjin dalar Amurka yake sassauyawa daga lokaci zuwa […]