Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ya Jaddada Matsayin Iran Na Goyon Bayan Gwagwarmaya

Jagoran juyin juya halin Musulunci ya tabbatar da matsayin Jamhuriyar Musulunci mai cike da goyon bayan ‘yan gwagwarmaya Dangane da ƙa’idar hana kai hari da kuma ƙarfafa ƙa’idar ɗaukar fansa, Iran ta kai hare-haren makamai masu linzami kan wuraren soji a arewacin Falasɗinu da Isra’ila ta mamaye, don mayar da martani ga keta yarjejeniyar tsagaita […]

Shugaban Iran Ya Jaddada Cewa; Tsaron Al’ummar Iran Jan Layi ne

Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Tsaron ‘yan ƙasa jan layi ne, kuma ba za su janye daga taruwa a sha tale-tale ko tattaunawa ba Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya tabbatar da cewa: Gwamnatinsa ba za ta yi watsi da taruwan jama’a kan sha tale-talen kan hanyoyi ko kuma kauracewa teburin tattaunawa ba, yana […]

 Iran Ta Kai Wa Haramtacciyar Kasar Isra’ila Hari

A daren jiya ne dai dakarun kare juyin musulunci na Iran su ka fara kai wa arewacin Falasdinu dake karkashin mamaya hare-haren daukar fansa saboda kai wa birnin Beirut hari. A wata sanarwar da dakarun kare juyin musulunci su ka fitar, sun bayyana cewa; Sun kai harin ne akan sansanin sojan saman a Haramtacciyar Kasar […]