Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 163

163-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka, barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa, shiri wanda yake kawo maku, kissoshi wadanda suka zo cikin Alkur’ani mai girma ko cikin wasu littafan wadanda suka hada da littafin Dastane Rastan na Aya. Shahid Mrtada Muttahari, ko kuma cikin littafan Mathnawa na maulana Jalaluddeen Rumi. […]

Iran A Shirye Take Ta Maida Martani Mai Kan Kan Duk Wata Barazanar Tsaro  

Babban kwamandan sojojin kasa na JMI Manjo Janar Amir Hatami ya bayyana cewa sojojin JMI a shirye suke su maida martani ko kuma kai hari kan makiya a duk lokacinda suka takali kasar. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Hatami  yana fadar haka a bikin kaddamar da jiragen ruwan yaki masu suna […]

Iran Ta Kakkabo Jiragen Yakin HKI Fiye Da 196 A Yakin Kwanaki 12

Gwamnatin kasar Iran ta bada sanarwan cewa ta kakkabo jiragen yakin HKI fiye da 196 a cikin yakin kwanaki 12 da aka dora mata a cikin watan Yunin da ya gabata. Daga ciki har da jiragen yaki samfurin Heron da Hermes -900 wadanda ke aiki da kayakin zamani. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran […]

Trump Ya Bada Sanarwan Rufe Sararin Samaniyar Kasar Venezuela Gaba Daya

Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya bada sanarwan rufe zirga zirgan jiragen sama kwata-kwata a kan sararin samaniyar kasar Venezuel daga yau, a cikin shirinsa na fara mamayar kasar. Tashar talabijan ta Al-Mayadeen ta kasar Lebanon ta nakalto Trump yana fadar haka a shafinsa na sadarwa True Social. Ya kuma bayyana cewa wannan sako ne […]

An Kammala Gasar ‘Rayan’ Na AI Ta Kasa Da Kasa A Nan Tehran

An kammala gasar gina manhajan komfuta ta kasa da kasa farko a jami’ar Amir Kabir take nan Tehran . Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya bayyana cewa, an gudanar da gasar ne  tsakanin kasashe 30 daga yankuna daban daban na duniya, kuma an kammala gasar a jiya Jumma’a 28 ga watan Nuwamban da […]

AU ta dakatar da Guinea-Bissau daga zama mamba a cikinta bayan juyin mulkin sojoji

Kungiyar Tarayyar Afirka, AU ta sanar da dakatar da kasar Guinea-Bissau daga zama mamba a kungiyar bayan hambarar da shugaban kasar, Umaro Sissico-Embalo da sojoji suka yi. Shugaban Kungiyar Mahamoud Youssouf ya bayyana haka ga kamfanin dillancin labarai na AFP. Matakin na AU na zuwa ne sa’o’i bayan kungiyar ECOWAS, ta dakatar da kasar saboda […]

Najeriya : An yi jana’izar Sheikh Dahiru Usman Bauchi

An yi jana’izar fitaccen malamin addinin Musulunci Sheikh Dahiru Usman Bauchi ranar Juma’a. Sheikh Shariff Ibrahim Saleh ne ya jagoranci yi waa malamin sallar jana’iza, kuma an binne shi ne kusa da wasu daga cikin iyalansa da suka rasu a baya. Sheikh Dahiru wanda jagora ne na darikar Tijjaniyya ya rasu yana da shekaru 98 […]

Larijani: Da’awar lalata karfin nukiliyar Iran wauta ce

Pars Today – Sakataren Majalisar Tsaron Ƙasa ta Iran ya jaddada cewa ayyukan Isra’ila, ciki har da kisan kai da ayyukan ta’addanci, ba komai ba ne illa wauta, domin “muna da dubban ƙwararrun nukiliya a Iran.” Ali Larijani, Sakataren Majalisar Tsaron Ƙasa ta Iran, ya ce a ranar Juma’a a wata hira da HUM News […]

Babban banki Najeriya Ya Tura Dala Miliyan 50 Don Ƙarfafa Kasuwar Musayar Kudade

Babban Bankin Nijeriya CBN, ya sake bayar da wani dauki a Kasuwar hada-hadar musayar kudade, da nufin samar da sauki wajen samun kudade a cikin kasar. Hakan ya sanya Bankin, ya sayar da dala miliyan hamsin, ga dilolin da aka yarjewa yin hada-hadar musayar kudade a cikin kasar. Kazalika, Bankin ya yi hakan ne, domin […]

Ziyarar Da Larijani Ya Kai Pakistan Ta Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Kara Dankon Zumunci

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Pakistan ta bayyana ziyara da babban sakatare tsaron kasar Iran Dr Ali Larijani ya kai kasar a matsayin babban ginshiki a alakar dake tsakanin Tehran da kuma Islam Abad , domin ya kara karfafa danganatar dake tsakanin a bangarorin siyasa, tattalin arziki, da kuma tsaro dake tsakanin kasashen makwabtan juna. Kasashen […]