The latest news and topic in this categories.

Sojojin Ruwa na Kasar Iran Sun Fara Atisayi A Yankin Tekun Farisa
24 Jan

Sojojin Ruwa na Kasar Iran Sun Fara Atisayi A Yankin Tekun Farisa

Babban kwamandan sojojin ruwa na JMI ya bada sanarwan cewa sojojinsa sun fara atisaiy daga farkon takun farisa har zuwa

Iran Da Omman Sun Yi Watsi Da Kudaden Fito A Tsakanin Kasashen Biyu, Tare Da Kara Karfafa Ayyukan Jami’an Costom
24 Jan

Iran Da Omman Sun Yi Watsi Da Kudaden Fito A Tsakanin Kasashen Biyu, Tare Da Kara Karfafa Ayyukan Jami’an Costom

Gwamnatin JMI da kuma sarakunan kasar Omman sun cimma matsaya ta yin watsi da kudaden fito kan kayakin da kasashen

Shugaban Kasar Iraki Ya Bayyana JMI A Matsayin Kasa Mai Muhimmaci A Yankin Gabas Ta Tsakiya
24 Jan

Shugaban Kasar Iraki Ya Bayyana JMI A Matsayin Kasa Mai Muhimmaci A Yankin Gabas Ta Tsakiya

Shuagaban kasar Iraki Abdullateef Jamal Rasheed yace JMI kasa ce mai muhimmanci a yanking abas ta tsakiya. Kamfanin dillancin labaran

Ammar Hakim Ya Gana Da Faleh Fayyad Na Dakarun Hashudu Asshabi Na Kasar Iraki
24 Jan

Ammar Hakim Ya Gana Da Faleh Fayyad Na Dakarun Hashudu Asshabi Na Kasar Iraki

Shugaban jam'iyyar 'Hikimah Ta Kasa' Ammar Hakim ta kasar Iraki, ya gana da shugaban dakarun Hashdu Ashabi na kasar ta

Guguwar Iska Ta Yi Sanadin Katsewar Wutar Lantarki  A Burtaniya Da Irelanda
24 Jan

Guguwar Iska Ta Yi Sanadin Katsewar Wutar Lantarki A Burtaniya Da Irelanda

Jami'an gwamnati a yankin Ireland sun bada sanarwan cewa gidaje da wuraren ayyuka kimani 725,000 ne basa da wuta saboda