Sharhi :  Waiwaye Kan Kwanaki 470 Na Yakin Isra’ila A Gaza

Bayan shafe kwanaki 470 na kisan kiyashi da Isra’ila ta yi a zirin Gaza, daga karshe an cimma yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin kungiyar gwagwarmaya ta Hamas da gwamnatin Isra’ila, wadda ta fara aiki a ranar Lahadi. Bayan sanarwar, Hamas ta ce yarjejeniyar ta samo asali ne sakamakon “jurewa na tsayin daka” da “juriya mai tsayi” […]

Kwamandan Dakarun Qudus Ya Ce; Tsagaita Bude Wuta Babbar Nasara Ce Ga Kungiyar Hamas

Kwamandan dakarun Quds da ke karkashin dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran ya bayyana cewa: Tsagaita wuta a Gaza ita ce babbar shan kaye ga ‘yan sahayoniyya Kwamandan dakarun Quds na dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran Birgediya Janar Isma’il Qaani ya bayyana cewa: Bayan watanni 15 na laifuka marasa iyaka […]

Falasdinawa Suna Komawa Muhallinsu Bayan Tsagaita Bude Wuta A Zirin Gaza

Dubban Falasdinawa da suka rasa matsugunansu suna komawa birnin Rafah daga gudun hijira tsawon watanni Sa’o’i kadan kafin yarjejeniyar tsagaita bude wuta a Gaza ta fara aiki, dubban Falasdinawa mazauna birnin Rafah suka fara komawa gidajensu, inda wasu daga cikinsu suka rushe, wasu kuma bangarorinsu suka lalace bayan dandana kudarsu a lokacin gudun hijira. Wakilin […]

Ministan Tsaron Gwamnatin Mamayar Isra’ila Ben Gvir Ya Yi Murabus Daga kan Mukaminsa

Kafofin yada labaran Isra’ila sun sanar da cewa: Ben Gvir ya sanar da yin murabus daga gwamnatin Netanyahu Jaridar Haaretz ta haramtacciyar kasar Isra’ila ta nakalto a jiya Asabar cewa: Ministan tsaron Isra’ila Itamar Ben-Gvir ya sanar da yin murabus daga gwamnatin Fira ministan gwamnatin mamayar Isra’ila ta Benjamin Netanyahu, domin nuna adawa da yarjejeniyar […]

Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci Ta Iran Ya Gana Da Takwararsa Ta Kasar Habasha

Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya gana da tawagar ‘yan Majalisun kasar Habasha Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran Muhammad Baqir Qalibaf ya gudanar da zaman tattaunawa da Sheikh Ibrahim Tufa, shugaban majalisar dokokin kasar Habasha. Shugaban Majalisar shawarar Musulunci, ya gana da Sheikh Ibrahim Tofa, shugaban majalisar koli ta kasar Habasha, inda suka […]

An Fara Aiki Da Tsagaita Wutar Yaki A Gaza Cikin Dari-dari

A yau Lahadi ne aka fara aiki da tsagaita wutar yaki a tsakanin kungiyar gwagwarmayar musulunci Hamas da kuma HKI, sai dai ana ci gaba da zaman dari-dari.  Da misalin karfe 8:30 na safiyar Gaza ne dai tsagaita wutar yakin ya fara aiki wanda ya yi daidai da karfe 6;30 agogin GMT. Sai dai mutanen […]

An Bayyana Cewa Isra’ila Ta Ci Kasa A Yakin Gaza Kuma Hamas Ta Yi Nasara

Wani tsohon jami’in  tsaron haramtacciyar Kasar Isra’ila ya bayyana cewa, an kawo karshen yaki da Isra’ila ta fadi kasa warwas, yayin da kungiyar Hamas ta sami nasara. Bayan gushewar kwanaki 470 na yakin kare dangi da HKI ta shelanta akan mutanen Gaza,  tsohon shugaban Majalisar tsaron HKI, Giora Iland ya ce, tabbas Hamas ta sami […]

Tun Farkon Juyi Zuwa Yanzu Alkalai 77 Ne Su Ka Yi Shahada

Ma’aikatar sharia ta Iran ta sanar da cewa; daga farkon cin nasarar juyin musulunci na Iran zuwa yanzu adadin alkalan da su ka yi shahada sun kai 77 saboda yadda su ke fada da cin hanci da rashawa da kuma ta’addanci. Sanarawar ma’aikatar shariar ta kuma ce, a kodayaushe hanyar tabbatar da adalci tana hade […]

Sojojin Yemen Sun Kai Wa HKI Hari Da Makamai Masu Linzami Samfurin Ballistic

Kakakin sojojin kasar ta Yemen Janar Yahya Sari, ya sanar a jiya Asabar cewa, sun kai hari a kan yankin “Umrashrash” da ake kira da Eliat, ta hanyar harba makamai masu linzami samfurin “Ballistic’ mai suna; “Zul-Fikar”. Sari ya ce hari na farko an kai shi ne, ta hanyar amfani da makami samfurin Ballistic, sai […]

Najeriya Ta Shiga Cikin Kasashe Abokan Huldar Kungiyar BRICS

Gwamnatin kasar Brazil ta sanar da cewa Nijeriya a hukumance, ta shiga cikin jerin abokan huldar kungiyar BRICS. Brazil, wadda ita ce ke shugabantar kungiyar a 2025, ta bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da ta fitar, inda ta ce: Nijeriya ce kasa ta 9 da ta kulla hulda da kungiyar BRICS bayan Belarus, […]